Nazafa orphans and children empowerment initiative

Nazafa orphans and children empowerment initiative Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazafa orphans and children empowerment initiative, Non-Governmental Organization (NGO), no 12 sabon afaka by cinema Rigasa, Kaduna.

05/01/2026

Alhamdulillah wannan baiwar Allah Aisha Allah ya bayyanata anganta
Muna godiya da wanda s**a tayamu addu a da jajantawa Allah yasaka da alkhairi
Mungode

31/12/2025

Cigiya ! Cigiya !! Cigiya !!!
Assalamualaikum barkan mu da wannan lokacin Yan uwa Muna cigiyar wannan baiwar Allah Aisha data bace yau kwana goma
Ta kasance tanada Dan rashin lafiya ga Wanda Allah yasa yaganta ko yaji labarin ta ya tuntubi wannan number 08020345213 ko ya kaita layin makabarta silma Rigasa Allah ya bayyanata cikin koshin lafiya

29/12/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN amadadin shuwagabanni da membobin wannan kungiya me albarka tana mika ta aziyya ga Malama Zahra u Garba (weman leader) ta wannan kungiya bisa rasuwar kakarta
Allah y mata rahma dasauran Al umma das**a rigamu Allah ya kyautata tamu bayan tasu

You are all invited please accept it as formal invitation
17/12/2025

You are all invited

please accept it as formal invitation

30/11/2025

Mutane mun dauka duk yaron da iyayen sa s**a rasu ba wani taimakon da zamu iya Mai sedai abar mahaifiyar shi da wahala bama taimakon su da komai yara ba makaranta innamu yaran sun dawo su hadu su lalata tarbiyya da muke basu
Mafita dole mutaimakesu da ilimi tayadda zasu Samu tarbiyya a rayuwa
Kuma duk Wanda yataimaki maraya Allah ze biyashi ta inda beyi zatoba
Bamusan yaushe zamu mutu ba
Kuma bamusan waye ze taimake namu yaran ba

Allah ka dafa mana

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UNMuna Mika ta aziyya ga ahalin sheik Dahiru usman Bauchi da Allah ya amsa ransa da saur...
27/11/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN
Muna Mika ta aziyya ga ahalin sheik Dahiru usman Bauchi da Allah ya amsa ransa da sauran yan uwa musulmai Allah ya yafe kurakuran sa

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN ALLAH YAMA ALHAJI ADAMU RASUWA Allah ya masa rahma dasauran Al umma das**a rigamu Ama...
25/11/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN ALLAH YAMA ALHAJI ADAMU RASUWA
Allah ya masa rahma dasauran Al umma das**a rigamu
Amadadin shuwagabanni da membobin wannan kungiya me albarka tana ma iyalai da Yan uwa ta aziyya wannan rashi Allah yamasa rahma

21/11/2025
Happy children day
21/11/2025

Happy children day

A jiya  wannan kungiya me albarka 09 /11/2025Mun samu bakuncin  malam Haruna Abdullahi wanda akafi sani da Garba lawan w...
10/11/2025

A jiya wannan kungiya me albarka 09 /11/2025
Mun samu bakuncin malam Haruna Abdullahi wanda akafi sani da
Garba lawan wakilin mai girma honorable adviser market investment to Kaduna state governor mallam Abdurrahman Muhammad wajan taron KUNGIYAR NAZAFA
ORPHANAGE and
children empowerment initiative (NOCEIN)
Muna godiya fatan kun koma gida lafiya
Allah yasanya albarka

Allah ka kawo ma wannan kasa aminci da natsuwa kwanciyar hankali da arziki me albarka ya Allah Kabamu shuwagabanni masu ...
01/10/2025

Allah ka kawo ma wannan kasa aminci da natsuwa kwanciyar hankali da arziki me albarka ya Allah Kabamu shuwagabanni masu kishi da tausayi
Allah bakamu iKon musu biyayya
independent day

Address

No 12 Sabon Afaka By Cinema Rigasa
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazafa orphans and children empowerment initiative posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share