Ultimate Aid Foundation

Ultimate Aid Foundation Humility is not thinking less of yourself, it's thinking of yourself less.
(1)

Assalamu alaikum Dafatan kowa yasha ruwa lafiya, yau kenan inda Ultimate Aid Foundation ke rabon kayan shan ruwa ga Al'u...
15/03/2025

Assalamu alaikum Dafatan kowa yasha ruwa lafiya, yau kenan inda Ultimate Aid Foundation ke rabon kayan shan ruwa ga Al'umman Kabala Doki Kaduna,
Godiya ta musamman ga dukka wayanda s**a bada gudummawa wajan aikin Alheri

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Isa Mohammed, Kabir Ibrahim
28/02/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Isa Mohammed, Kabir Ibrahim

Our boss and his vice have yesterday met with the leadership of the Panteka Market to condole with them and the market c...
19/01/2024

Our boss and his vice have yesterday met with the leadership of the Panteka Market to condole with them and the market community over the incident of fire that befell a section of the market days ago, and also table the foundation's requests for partnership and support which were granted, without hesitation. Prayers were then said for Allah's protection against and His prevention of future occurrence of the sad incident, as well as for the replenishment of the lost property of those affected.

Da rakiyar mataimakinsa, shugaban wannan gidauniya mai-albarka ya samu zama da shuwagabannin Kasuwar Panteka domin jajanta musu biyo bayan ibtila'in gobara da ya afku a sassan kasuwar a kwanakin baya. Haka kuma, sun yi amfani da wannan damar wurin neman haɗin-gwiwa da taimakekeniya a tsakanin ɓangarorin biyu wanda ba tare da ɓata lokaci ba aka cimma matsaya.
Daga-bisani, an yi addu'ar kare afkuwar hakan a nan-gaba, tare da fatan Allah ya mayarwa waƴenda abin ya shafa da mafificin alheri.

Some of our principal members had the rare privilege to have the audience of the superwoman in vogue, Hajia Maryam mai-s...
24/12/2023

Some of our principal members had the rare privilege to have the audience of the superwoman in vogue, Hajia Maryam mai-solar, in spite of her very tight schedule. The discussions were fruitful which further brighten the future of our foundation. Hajia indicated readiness to assist with all she could and at every capacity she has.
While we remain grateful for Hajia's warm reception of our delegation, we look forward to further engagements that are mutually beneficial.

Biyo-bayan kwantiragin gyaran wani asibitin matakin-farko da ke a Badarawa cikin jihar Kaduna, wanda Bankin Access ya ɗa...
07/11/2023

Biyo-bayan kwantiragin gyaran wani asibitin matakin-farko da ke a Badarawa cikin jihar Kaduna, wanda Bankin Access ya ɗauki nauyi, wannan gidauniya ta miƙa wa abokan hulɗarsu, A Lawal Enterprise a inda ba su yi wata-wata ba jam'ian da keda kwarewa a fannoni mabanbanta su ka masa dirar mikiya tare da kammala shi cikin lokaci.
Wannan abu da mu ke yi kusan riba biyu mu ke ci; ba wai kaɗai mu na inganta alaƙar mu da kamfanonin ba ne, a gefe guda kuwa, wasu daga cikin masu koyon sana'ar da mu ka tura dake tare da su za su ƙara sanin makamakar aiki wanda ze zaburar da su ba.
A ƙarshe, an samu nasarar kammala aikin da aka yi cike da ƙwarewa.

Anan mu ke kira sauran jama'a da su riƙa sada mu da irin wannan inda za mu samu ai domin mu na da ƙwararrun masu sana'o'in da za mu miƙa maka.

After its receipt of a contract to renovate a primary health care facility in Badarawa, which was bankrolled by the Acce...
07/11/2023

After its receipt of a contract to renovate a primary health care facility in Badarawa, which was bankrolled by the Access Bank Plc., this noble foundation gave out same to a sister enterprise in A Lawal Enterprise which specialises in plumbing and related works and has a number of apprentices of our foundation within its ranks.
Meanwhile, the professionals efficiently carried out the project, as expected.

The foundation therefore, wishes to use this opportunity in calling for similar contracts, because it works with artisans of various artisanships. Your patronage will not only fast-track the learning process of the trainees, but also strengthen our ties with the companies.

Representatives of the Ultimate Aid Foundation met with one of its patrons and discussed issues ahead of its annual even...
25/10/2023

Representatives of the Ultimate Aid Foundation met with one of its patrons and discussed issues ahead of its annual event. An agreement was reached and the parties later slate the event for third week of November. While we thank Hajia for her time, we eagerly look forward to it.

Wakilan wannan gidauniya mai-albarka sun sami zama da ɗaya daga cikin uwayen ɗakinta domin samun matsaya a kan taron da ...
25/10/2023

Wakilan wannan gidauniya mai-albarka sun sami zama da ɗaya daga cikin uwayen ɗakinta domin samun matsaya a kan taron da za ta gudanar. A ƙarshe dai an cin ma matsayar gudanar da taron nata a sati na ukun watan gobe, Nuwamba.
Muna roƙon Allah maɗaukakin sarki ya kai mu lafiya ya kuma sa a wanye lafiya.

A kwanaki biyun da su ka shuɗe, gidauniyarmu mai albarka ta samu kira daga mahukuntan Bankin Fidelity akan rabon tallfin...
22/10/2023

A kwanaki biyun da su ka shuɗe, gidauniyarmu mai albarka ta samu kira daga mahukuntan Bankin Fidelity akan rabon tallfin ɗanyen abincin da ta shirya. Bayan amsa kiran da mu ka yi, sun ba mu gurabe biyar na iyaye-mata. Kuma kamar yadda za a iya gani a cikin hotuna, mun bayar da guraben ga wasu daga cikin masu buƙata a cikin al'uma.
Allah mu ke roƙo ya ci gaba da yi mana jagoranci.

Address

No1 Goni Close Kabal Doki Kaduna
Kaduna
800241

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347032102929

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ultimate Aid Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ultimate Aid Foundation:

Share