15/07/2025
Innalillahi wa inna ilayhi raji'un. Gidauniyar Tahleem Foundation na alhinin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Janar Muhammadu Buhari. A madadin Alhaji Mansur Sani Sado, Shugabanmu, da dukkan executives da mambobin Tahleem Foundation, muna mika ta'aziyyarmu ga iyalan marigayi janar Buhari, abokai, da ƙasa baki ɗaya.
Allah SWT ya ba mamaci Aljannah Firdaus kuma ya ba iyalinsa kwanciyar hakurin rashin sa. Muna addu'ar samun zaman lafiya da kwanciyar hankali a ƙasa.
Ameen.
Tahleem foundation.