Matasan Arewa Masu Rajin kira da a inganta aikin gwamnati a nigerian

  • Home
  • Nigeria
  • Kaduna
  • Matasan Arewa Masu Rajin kira da a inganta aikin gwamnati a nigerian

Matasan Arewa Masu Rajin kira da a inganta aikin gwamnati a nigerian wannan shine Kungiyan Hadin Kan Matasan Arewa Masu Rajin Kira da a Inganta shugabanci a NIGERIA

DA DUMI-DUMI: Jerin ‘Yan Majalisa da S**a Koma Jam’iyyar ADCWasu ‘yan majalisar tarayya daga sassa daban-daban na ƙasar ...
25/04/2026

DA DUMI-DUMI: Jerin ‘Yan Majalisa da S**a Koma Jam’iyyar ADC

Wasu ‘yan majalisar tarayya daga sassa daban-daban na ƙasar nan sun sauya sheƙa zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), a wani mataki da ke nuna sauyin yanayin siyasa gabanin zaɓen 2027.

Ga jerin sunayen waɗanda s**a sauya sheƙa:

1. Abdussamad Dasuki – Kebbe/Tambuwal (Sokoto) – PDP → ADC

2. Mani Maishinko Katami – Binji/Silame (Sokoto) – PDP → ADC

3. Umar Yusuf Yabo – Yabo/Shagari (Sokoto) – PDP → ADC

4. Bashir Gorau – Goronyo/Gada (Sokoto) – PDP → ADC

5. Mustapha Abdullahi – Ikara/Kubau (Kaduna) – APC → ADC

6. Umar Ajilo – Makarfi/Kudan (Kaduna) – PDP → ADC

7. Mustapha Muhammad Yariman Damau – Ikara/Kubau (Kaduna) – APC → ADC

8. Suleiman Yahaya Richifa – Soba (Kaduna) – PDP → ADC

9. Bello El-Rufai – Kaduna North (Kaduna) – APC → ADC

10. Bashir Zubairu – Birnin Gwari/Giwa (Kaduna) – APC → ADC

11. George Ozodinobi – Njikoka/Anaocha/Dunukofia (Anambra) – LP → ADC

12. Harris Okonkwo – Idemili North/South (Anambra) – LP → ADC

13. Peter Uzokwe – (Anambra) – YPP → ADC

14. Afam Ogene – Ogbaru (Anambra) – LP → ADC

15. Peter Aniekwe – (Anambra) – LP → ADC

16. Lilian Orogbu – (Anambra) – LP → ADC

17. Seyi Sowunmi – Ojo (Lagos) – LP → ADC

18. Jessey Onakalusi – Oshodi-Isolo II (Lagos) – LP → ADC

19. Yaya Tongo – (Gombe) – PDP → ADC

20. Philip Agbese – (Benue) – APC → ADC

21. Murphy Osaro – (Edo) – LP → ADC

Wannan sauyin sheƙa na nuni da yadda jam’iyyar ADC ke ci gaba da samun ƙarfi da karɓuwa a fagen siyasar Najeriya, yayin da ake tunkarar zaɓen 2027.

✍️ ADC Kwankwasiya Movement

25/04/2026

Da ɗumi-ɗumi: “Me ya sa har yanzu muke karɓo bashi a Najeriya?” —Sarki Sanusi ya tambayi dalilin cin ƙarin bashin gwamnati duk da cire tallafin man fetur.

Tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya, Sarkin kano Muhammadu Sanusi II, ya sake tayar da muhawara kan yadda bashin gwamnatin tarayya ke ci gaba da ƙaruwa duk da cire tallafin man fetur da aka ce zai rage nauyin kashe kuɗi.

Sanusi ya bayyana damuwa, inda ya tambayi dalilin da ya sa gwamnati ke ci gaba da karɓar sabbin basuss**a alhali an cire wani babban nauyi daga kasafin kuɗi ta hanyar janye tallafin mai.

Ya jaddada cewa cire tallafin ya k**ata ya ba gwamnati damar daidaita harkokin kuɗi, rage gibin kasafi, da kuma gujewa ƙarin bashi. Amma a cewarsa, akasin haka ne ke faruwa — bashin na ci gaba da hauhawa.

sarkin na Kano ya kuma bukaci a yi cikakken bayani ga ‘yan ƙasa kan yadda ake tafiyar da kuɗaɗen da aka samu bayan cire tallafin, domin tabbatar da gaskiya da riƙon amana.

10/04/2026

Jos: Who is a settler ?

In the picture above is the certificate of commendation from the British colonial government under King George VI, issued in 1942 to the Village Head of Bukuru, Malam Muhammadu, in Jos Division, Plateau Province, which is the present day capital of the Jos South Local Government Area; over the Village Head's services to his country, people and the British government, and excellent 33 years of service.
What this certificate indicates is that the Village Head had been on that seat since 1909, five years before the amalgamation of the northern and southern protectorate in 1914 to form Nigeria.
Yet, this is a man and his people whom the Christians in Plateau state are calling settlers, just because they are Muslims".

With Afif Taj – I just got recognised as one of their top fans!
10/04/2026

With Afif Taj – I just got recognised as one of their top fans!

YADDA NA TSIRA DAGA YUNKURIN KASHE NI A JUYIN MULKIN GIDEON ORKAR — IBRAHIM BABANGIDATsohon Shugaban Ƙasar Najeriya na m...
10/04/2026

YADDA NA TSIRA DAGA YUNKURIN KASHE NI A JUYIN MULKIN GIDEON ORKAR — IBRAHIM BABANGIDA

Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (Rtd), ya bayyana yadda ya tsallake rijiya da baya a yunƙurin juyin mulki da Manjo Gideon Orkar ya jagoranta a ranar 22 ga Afrilu, 1990.

A cikin littafinsa mai suna “A Journey in Service,” Babangida ya bayyana wannan hari a matsayin babban abin firgici, inda ya ba da cikakken bayani kan abubuwan da s**a faru a daren da aka kai harin a Dodan Barracks.

👉 Ya ce harin ya fara ne da asubahin fari yayin da yake barci, inda matarsa ta fara lura da motsin sojoji da ba a saba gani ba a wajen gidan su, lamarin da ya sa ta tashe shi nan take.

“Motsin sojojin da matata ta gani ya saba da tsarin tsaron da aka saba da shi a Dodan Barracks,” in ji shi.

Ba da jimawa ba, harbe-harben bindiga s**a fara, gilasan tagogi s**a tarwatse, sannan aka fara luguden wuta kan gidan shugaban ƙasa.

ADC dinsa, Lt-Col. U. K. Bello, ya jagoranci kokarin kare shi tare da iyalinsa, yayin da jami’an tsaro s**a dakile yunƙurin sojojin da s**a yi bore na kutsa cikin gidan.

Duk da farko ya ƙi barin gidansa, jami’an tsaronsa sun tilasta fitar da shi da iyalinsa zuwa wurare masu tsaro daban-daban bayan harin ya lalata sassan Dodan Barracks.

⚔️ Babangida ya bayyana cewa Lt-Col. Bello da sojoji masu biyayya sun fafata da ‘yan tawaye a wani mummunan artabu. An gano cewa tankin da ke kusa da gidan an riga an lalata shi domin hana mayar da martani ga maharan.

A lokaci guda, ‘yan juyin mulkin sun karɓe gidan rediyon ƙasa (FRCN) inda s**a yi jawabin sanar da juyin mulki, yayin da sojoji masu biyayya ke ƙoƙarin murƙushe bore ɗin.

👉 Babangida ya yaba da rawar da Janar Sani Abacha ya taka wajen tattara sojoji da jagorantar aikin da ya kawo ƙarshen juyin mulkin, yana mai cewa yana ci gaba da sanar da shi halin da ake ciki daga inda yake buya.

Da tsakar rana, an murƙushe yunƙurin juyin mulkin, inda aka k**a da dama daga cikin masu hannu a juyi

Bincike ya nuna cewa talauci zai ƙara tsananta a tsakanin miliyoyin 'yan Najeriya, inda ake hasashen mutane kusan miliya...
11/01/2026

Bincike ya nuna cewa talauci zai ƙara tsananta a tsakanin miliyoyin 'yan Najeriya, inda ake hasashen mutane kusan miliyan 141 a wannan shekarar ta 2026 ne matsalar za ta shafa kai tsaye, a cewar cibiyar bincike ta 𝐏𝐫𝐢𝐜𝐞𝐰𝐚𝐭𝐞𝐫𝐡𝐨𝐮𝐬𝐞𝐂𝐨𝐨𝐩𝐞𝐫𝐬, 𝐏𝐰𝐂.

Cibiyar 𝐏𝐰𝐂 ta ce raunin hanyoyin samun kuɗaɗen shiga da kuma tsadar rayuwa mai tsanani na rage tasirin sauye-sauyen tattalin arziki da aka fara aiwatarwa a kasar a baya-bayan nan.

Alhamdulillah mun kare taro lafiya anan Jihar Bauchi karkashin jagorancin Mai Girma shugaban wanan Kungiyan kwamarate Ba...
19/11/2025

Alhamdulillah mun kare taro lafiya anan Jihar Bauchi karkashin jagorancin Mai Girma shugaban wanan Kungiyan kwamarate Baba Hamza WANDA yayi tattaki tun daga Yola zuwa Bauchi....

JARUMAR DA BA A RURUTATA BA HAFSA AHMADU BELLO"Ba kowa ne ke da karfin zuciyar kare soyayya ba. Amma wannan matar — ta t...
10/09/2025

JARUMAR DA BA A RURUTATA BA HAFSA AHMADU BELLO

"Ba kowa ne ke da karfin zuciyar kare soyayya ba. Amma wannan matar — ta tsaya tsayin daka, ta fuskanci al’umma, ta kare mijinta a fili, kuma ta zamo abar koyi ga mata da yawa a Arewacin Najeriya.

Ga cikakken tarihin Hajiya Hafsatu, matar farko ta Marigayi Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto:

Hajiya Hafsatu ta fito daga gidan sarautar Sokoto. Ita 'yar Waziri Abdulkadir Maccido ne, wanda ya fito daga dangin Gidadawa — dangin da s**a taka muhimmiyar rawa wajen kafuwar Daular Usmaniyya ta Sokoto. [1]

Ta kasance matar farko ga Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto. A matsayinta na matar shugaba, ta kasance ginshiki a rayuwarsa, tana goyon bayansa a dukkan al'amuransa na siyasa da rayuwar sa

A ranar 15 ga Janairu, 1966, lokacin juyin mulkin soja na farko a Najeriya, Hajiya Hafsatu ta rasa rayuwarta tare da mijinta, Sir Ahmadu Bello, lokacin da sojoji s**a kai hari gidansu a Kaduna. Wannan harin ya yi sanadiyyar mutuwar su duka. [2]

Hajiya Hafsatu ta bar tarihi mai cike da sadaukarwa, biyayya, da kishin kasa. Rayuwarta ta zama abin koyi ga matan Najeriya, musamman wajen nuna goyon baya jajircewa da kuma tsayawa tare da mazajensu a lokutan da suke fuskantar kalubale.

Asalin Hoto A Comment Section 👇





23/08/2025

🏥 ƁOYAYYEN GASKIYAR ABINDA KE FARUWA GA-ME DA ASIBITIN SPECIALIST HOSPITAL YOLA KASHI NA [1]

Yaa k**ata asibiti ya zama wurin samun sauƙi, kwanciyar hankali da kulawa, amma abin baƙin ciki shi ne abin da ke faruwa a Specialist Hospital Yola ya saɓa da wannan ma’ana.

Kwanaki kaɗan da s**a gabata aka yi ta zance kan sakacin ma’aikata a MAUTH-Yola, inda wasu iyalai s**a rasa ‘yan uwansu saboda kuskuren da za a iya guje wa. Wannan yasa na zauna ina tunani sosai kan halin da Specialist ke ciki.

A waje idan ka kalli Asibitin, kana ganin tsafta da kyawawan furanni. Amma abin takaici shi ne, furannin na samun kulawa fiye da marasa lafiya.

1️⃣ Dangantakar Likita da Mara Lafiya

Likita a duniya dole ya kasance mai sauƙi da tausayi. Amma a Specialist wasu likitoci sun manta da wannan.
Wani mara lafiya zai iya kwana awanni 48 ba tare da an duba shi ba duk da cewa emergency case ne.

Na shaida da idona: an karɓi ɗan uwana a emergency aka ce za'a yi tiyata. An bar shi har dare sannan aka ce da safe za a yi. Da safe wani likita ya zo, amma saboda shi mara lafiya bai iya tafiya da sauri, sai likitan yayi fushi ya ce yana ɓata masa lokaci. Aka barshi ba tare da kulawa ba har zuwa 4 na yamma sannan aka maida shi MAUTH-Yola. Dalili? “Ya faɗa cikin wata haɗari, ''Haka muka tafi''

Da wannan za'a yi alfahari da Asibitin gwamnati?

2️⃣ Tsadar Magunguna

Magungunan a pharmacy na Specialist sun yi tsada fiye da kima. ‘Yan uwa suna fita waje domin neman mai sauƙi, hakan yana jinkirta jinya da kara wa iyalai wahala.

3️⃣ Rashin Jin Daɗi da Kula da Marasa Lafiya

Fankoki a ɗakunan kwana sun lalace fiye da shekara guda, sai na Adamawa-German kawai ke aiki. Marasa lafiya suna kwana cikin zafi da cizon sauro. Duk koke-koke idan an tura gaba zuwa MD babu abinda ke chanzawa.

Marasa lafiya na shigo da fanka daga gida domin kawai su iya kwana. Wannan ƙin kulawa ne da sakaci?

ƘIRA GA GWAMNATI

Ya k**ata Gwamnatin Adamawa ta:
✅ Kafa kwamitin bincike kan halin da ake ciki.
✅A Gyara da inganta S

🏥 ƁOYAYYEN GASKIYAR ABINDA KE FARUWA GA-ME DA  ASIBITIN SPECIALIST HOSPITAL YOLA KASHI NA [1]Yaa k**ata asibiti ya zama ...
23/08/2025

🏥 ƁOYAYYEN GASKIYAR ABINDA KE FARUWA GA-ME DA ASIBITIN SPECIALIST HOSPITAL YOLA KASHI NA [1]

Yaa k**ata asibiti ya zama wurin samun sauƙi, kwanciyar hankali da kulawa, amma abin baƙin ciki shi ne abin da ke faruwa a Specialist Hospital Yola ya saɓa da wannan ma’ana.

Kwanaki kaɗan da s**a gabata aka yi ta zance kan sakacin ma’aikata a MAUTH-Yola, inda wasu iyalai s**a rasa ‘yan uwansu saboda kuskuren da za a iya guje wa. Wannan yasa na zauna ina tunani sosai kan halin da Specialist ke ciki.

A waje idan ka kalli Asibitin, kana ganin tsafta da kyawawan furanni. Amma abin takaici shi ne, furannin na samun kulawa fiye da marasa lafiya.

1️⃣ Dangantakar Likita da Mara Lafiya

Likita a duniya dole ya kasance mai sauƙi da tausayi. Amma a Specialist wasu likitoci sun manta da wannan.
Wani mara lafiya zai iya kwana awanni 48 ba tare da an duba shi ba duk da cewa emergency case ne.

Na shaida da idona: an karɓi ɗan uwana a emergency aka ce za'a yi tiyata. An bar shi har dare sannan aka ce da safe za a yi. Da safe wani likita ya zo, amma saboda shi mara lafiya bai iya tafiya da sauri, sai likitan yayi fushi ya ce yana ɓata masa lokaci. Aka barshi ba tare da kulawa ba har zuwa 4 na yamma sannan aka maida shi MAUTH-Yola. Dalili? “Ya faɗa cikin wata haɗari, ''Haka muka tafi''

Da wannan za'a yi alfahari da Asibitin gwamnati?

2️⃣ Tsadar Magunguna

Magungunan a pharmacy na Specialist sun yi tsada fiye da kima. ‘Yan uwa suna fita waje domin neman mai sauƙi, hakan yana jinkirta jinya da kara wa iyalai wahala.

3️⃣ Rashin Jin Daɗi da Kula da Marasa Lafiya

Fankoki a ɗakunan kwana sun lalace fiye da shekara guda, sai na Adamawa-German kawai ke aiki. Marasa lafiya suna kwana cikin zafi da cizon sauro. Duk koke-koke idan an tura gaba zuwa MD babu abinda ke chanzawa.

Marasa lafiya na shigo da fanka daga gida domin kawai su iya kwana. Wannan ƙin kulawa ne da sakaci?

ƘIRA GA GWAMNATI

Ya k**ata Gwamnatin Adamawa ta:
✅ Kafa kwamitin bincike kan halin da ake ciki.
✅A Gyara da inganta S

MUN SAMU ZIYARTA KWAMISHINAN NOMA NA JAHAR ADAMAWA KUMA MUN BASHI TAKAR DA RIJISTAN WANAN KUNGIYAN KUMA MUN TATTAUNA DA ...
05/08/2025

MUN SAMU ZIYARTA KWAMISHINAN NOMA NA JAHAR ADAMAWA KUMA MUN BASHI TAKAR DA RIJISTAN WANAN KUNGIYAN KUMA MUN TATTAUNA DA SHI GAME DA YADDA ZAMU AMFANA DA TSARIN HECTA DARI UKU DA MAI GIRMA GWAMNA ALH AHMADU FINTIRI YA KADAMAR A DEMSA KUMA ANCE ZA A BI SAURAN LOKAL GAMMAN ASHIRIN DAYA A KADDA MAR KASANCEWA WANNAN KUNGIYAN NAMU MAI ALBARKA AKWAI MANOMA DASUKAYI RIGISTA DA KUMA NOMA DA KIWO SUNA CIKIN MANUFOFIN WANAN KUNGIYAN....

NORTHERN YOUTH ADVOCATES FOR GOOD GOVERNANCE IN NIGERIA.....

Kwamrate Baba Hamza

Address

Wurno Road
Kaduna

Telephone

+2349126604380

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matasan Arewa Masu Rajin kira da a inganta aikin gwamnati a nigerian posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Matasan Arewa Masu Rajin kira da a inganta aikin gwamnati a nigerian:

Share