07/06/2021
Kungiyace mai radin kare hakkin al'umma da taimako ga marasa karfi da ziyartar asibitoci, da wayar da kan yan shaye shaye, da wayar da kan yan kasuwa, da nunama matasa aikin dogaro dakai.
Wannan kungiya kana ciki kema kina ciki domin zaku iya taimaka mata ta kowani hali, kuzo muhadu mu gabatar da aikin Allah, bamu san daga cikin aikin mu wanne ne Allah zai karba,
Ku taimaka kuyi mana Hash # tag na sunan kungiyar domin ta bazu duniya taga ta inda zasu bada tasu goyan bayan mun gode Allah yakara bamu nasara acikin rayuwarmu.
Hash # tag.