Sabon Gari Rigasa Youth Vanguard.

Sabon Gari Rigasa Youth Vanguard. Nigeria First unity, peace and progress

A Word of Caution on Foreign Health Deals in Nigeria...Nigeria must approach foreign involvement with caution, especiall...
24/12/2025

A Word of Caution on Foreign Health Deals in Nigeria...

Nigeria must approach foreign involvement with caution, especially reports of a $5 billion U.S.-backed health deal allegedly favouring hospitals linked to a particular religious group. In a country as religiously sensitive as Nigeria, any agreement perceived as one-sided risks deepening mistrust and triggering unnecessary tension.

History shows that foreign “aid” has often come with hidden interests, sometimes leading to instability and loss of sovereignty, as seen in several countries across the Middle East and Africa. Healthcare is a universal right and must never be seen as a tool for religious or political division.

President Bola Ahmed Tinubu should therefore be mindful of the consequences of signing agreements that lack transparency, fairness, and national balance. Nigeria’s unity, peace, and sovereignty must always come first, and all foreign partnerships must be inclusive, religion-neutral, and strictly in the national interest.

Engr. Shehu Mohammed...✍️

Addu’a ga Dr. Yusuf Arrigasiyyu chief Imam Arrigasiyyu mosque Abuja Rd Rigasa KD...Allah Mai rahma, Mai iko da lafiya, m...
08/11/2025

Addu’a ga Dr. Yusuf Arrigasiyyu chief Imam Arrigasiyyu mosque Abuja Rd Rigasa KD...

Allah Mai rahma, Mai iko da lafiya, muna roƙonKa da Ka sauƙaƙa wa bawanka Dr. Yusuf Arrigasiyyu. Ya Allah Ka ba shi cikakkiyar lafiya, Ka mayar masa da ƙarfinsa da natsuwarsa. Ka sa wannan rashin lafiya ta zama kaffara gare shi, Ka tsarkake zunubansa kamar yadda ake tsarkake tufafi daga datti.

Ya Allah, Ka albarkace shi da tsawon rai cikin ƙoshin lafiya, Ka sa ya ci gaba da yi wa addininKa da al’umma hidima cikin nasara da jin daɗi. Ka ba iyalansa, abokansa da al’ummar da ke ƙaunarsa haƙuri da kwanciyar hankali.

Allahumma rabban-naas, adhhibil ba’sa, ishfi anta ash-shaafee, laa shifaa’a illa shifaa’uka, shifaa’an laa yughaadiru saqamaa.

Amin.

Engr. Shehu Mohammed...✍️

YAZAME MA TALAKA WAJIBI YA KORI JAM'IYAR APC ...A kowane lokaci da zabe ya zo, sai ka ji ana kawo maku tallafi, ana shir...
20/04/2025

YAZAME MA TALAKA WAJIBI YA KORI JAM'IYAR APC ...

A kowane lokaci da zabe ya zo, sai ka ji ana kawo maku tallafi, ana shirin raba kaya, wasu ma har suna raba kudi. Amma bayan an gama kada kuri’a, me kake samu? Wahala. Talauci. Tashin hankali. Rashin tsaro. Hauhawar farashi. Rashin aikin yi.

Shin har sai angayamaka abun da zaka yi ne a zabe mai zuwa? Har sai an mika maka shinkafa da N1,000 ka manta da shekaru hudu na wahala?

Ya zama dole mu canza wannan tafiya. Ya zama dole mu farka, mu gane cewa ba APC ba ce mafita. Mun gwada su, mun gani. Bai kamata mu ci gaba da jurewa irin wannan azaba ba.

Talaka ka farka. Kada kuri’arka domin canji. Kada ka bari su saye maku rayuwa da kudi marasa amfani. Lokacin sauyi ya yi. Lokacin fitar da APC ya yi.

JAMIYAR SDP MAI ALAMAR DOKI,ITACE MAFITA GA YAN NIGERIA...

Engr. Shehu Mohammed...✍️

Address

Rigasa, Kaduna
Kaduna

Telephone

+18167921315

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Gari Rigasa Youth Vanguard. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sabon Gari Rigasa Youth Vanguard.:

Share