04/06/2024
LOKACI YAYI
Amadadin Kungiyar AHIBBA'UL UMMAH, Karkashin Jagorancin Malam. Ahmad Muhammad na tunatar da Al'ummah Musulmi taimakon fatun layya da s**a saba badawa duk shekara, don ganin an cimma manufofin Wannan Kungiya.
Allah ya bada ikon taimakawa.
Sanarwa
Kwamitin yada labaru da hulda da Jama'a