Fityanul Islam Ikara Chapter

Fityanul Islam Ikara Chapter Domin yada kyawawan manufofi na addinin musulunci, sufanci, da Faidhah sheikh Ibrahim Niass.

Da kowa zai yi aiki da wadannan matakai na soyayyar annabi SAW wallahi da ba za'a Kara Jin bakin mu ba.Ku girmama shi id...
06/11/2025

Da kowa zai yi aiki da wadannan matakai na soyayyar annabi SAW wallahi da ba za'a Kara Jin bakin mu ba.

Ku girmama shi idan kuna son Allah ya girmama Ku, Ku tsare alfarmarsa sai Allah ya tsare alfarmar kasashen Ku.

❤️❤️❤️🌹🌹🌹🌹
27/06/2025

❤️❤️❤️🌹🌹🌹🌹

A yau fitaccen malamin Musulunci kuma jagoran mabiya Ɗarikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya cika shekaru 101...
27/06/2025

A yau fitaccen malamin Musulunci kuma jagoran mabiya Ɗarikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya cika shekaru 101 da haihuwa.

An haifi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ne a ranar 2 ga watan Muharram a shekara ta 1346 Hijira wanda a yau yake cika shekaru 101 cif a duniya.

Sheikh Dahiru masanin Al-Ƙur'ani ne, kuma ya shafe sama da shekara 40 yana gabatar da Tafsirin Alkur'ani a watan Ramadan.

Mashahurin malamin ya sadaukar da rayuwarsa wajen koyar da addinin Musulunci a Najeriya.

LISANUL FAIDAH MAULANA SHEIKH DAHIR USMAN BAUCHI (RTA)Ubangiji Allah Yaci Gaba da ja Mana Kwanansa  Ya Kara Masa Lafiya
21/06/2025

LISANUL FAIDAH MAULANA SHEIKH DAHIR USMAN BAUCHI (RTA)

Ubangiji Allah Yaci Gaba da ja Mana Kwanansa Ya Kara Masa Lafiya

21/06/2025
Dâñ Uwa Masoyi Amatsayinka Na Muridi Ya'ya Kakejin Shehunka A Arushinka?Kasantuwar Sah Aruhinka Wani Tarraqine Baqaramib...
21/06/2025

Dâñ Uwa Masoyi Amatsayinka Na Muridi Ya'ya Kakejin Shehunka A Arushinka?

Kasantuwar Sah Aruhinka Wani Tarraqine Baqaramiba

Âllâh Yâh Ûbâñgîjî Kabarmu Danamu Akoda Yaushe Ahanemu Sa Ba Musu Âlfârmär Shûgâbâ

سيدنا رسول الله صلى الله عليه وسلم امين
🕋🕌HAPPY JÛMÂ'ÂTÛL KÂRÊÊM🕌🕋
AHBABU MAULAL ÂZÊÊM MEDIA TEAM NIGERIA

YAYA SHEHU ya sauka a CHADI 🇹🇩
21/06/2025

YAYA SHEHU ya sauka a CHADI 🇹🇩

21/06/2025
28/12/2024

DR lawan na ib ikara

Kaitsaye daga wajen mauludin annabi Muhammad Wanda yakeGudana agarin ikara Allah yamai maitamana
28/12/2024

Kaitsaye daga wajen mauludin annabi Muhammad Wanda yake
Gudana agarin ikara Allah yamai maitamana

Address

Ikara Local Government
Kaduna

Telephone

+2349067183336

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fityanul Islam Ikara Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Fityanul Islam Ikara Chapter:

Share