Hussaini Muhammad Jalo social media group

Hussaini Muhammad Jalo social media group This is political page about. Alh HUSSAINI Muhammad jalo

05/12/2023

The emancipation we jealously crave for is here. The duo that signifies our position to reorient the Igabi Local Government are on the track. We have taken steps to bringing the Igabi we promised you into a reality and the links and machineries to make this happen is sealed. The Hon Hussaini Mohd Jalos representation is ordained to bring the succor that is more beffiting to our common goal. Our common resolve is to help in the libration process to bring about the visible attainment of the promised of our mandate. It is time to carry everyone along irrespective of your affiliation and social stratification in the circle of Igabi LG, it is a ticket started because of you inshaAllah and meant for you inshaAllah. Let's make it happen.Bama tsoron re-run
Igabi ta 'yan asali ne Igabi ta Jalo ne 💪🏼 mmijinyawa

18/10/2023

Aiki gamai kareka. Aiki kazo bazaman bumama kujera ba

07/09/2023

KOTUN SAURAREN KARARRAKIN ZABE TA FATATTAKI KARAR DA ZAYYAD IBRAHIM YA KAI YANA KALUBALANATAR ZABEN HON HUSSAINI MUHAMMAD JALLO.

Kotun sauraren kararrakin zaben kakakshin jagorancin ta kori karar ne da mai karar Zayyad Ibrahim da jamiyyarsa ta APC s**a shigar suna zargin anyi aringizon kiriu, gabatar da sak**ako da baa sanyawa hannu ba, da kuma rikicin zabe da s**ayi zargin cewar ya hana masu kada kiriu da dama a mazabar Igabi kada kuria saboda rashin gansassun hujjoji da sheda daya tilo (Tasiu Musa) ya kasa gabatarwa a gaban kotun sauraren kararrakin zaben.

Mai shariar yace, sheda guda daya da mai karar ya gabatar ( Tasiu Musa) ya gaza bada gamsassun hujjoji da zasu tabbatarwa da kotu magudin zabe a duka rumfunan zabe da ya gudana a mazabar Igabi. Kasancewar shi kadai ba zai iya sanin abinda ya faru a ko wani wuri dake karamar hukumar ba a lokacinda aka gudanar da zaben.

Alakalan sun fatattaki karar tareda bayyana cewar a iya bincikensu babu wani mai kada kuria da aka hanawa zabe , Shannan babu wani rahoto na magudi ko rikicin zabe da ka iya sanya a rushe zaben ko sakewa. Kotun ta tabbatar da tazarar quriu 4761 da Hon Jallo ya baiwa Zayyad Ibrahim a zaben da ya gabata 25/2/2023

03/09/2023



DANMAJALISAR KASA MAI WAKILTAR IGABI A TARAYYA NIGERIA YASHA ALWASHIN KAWO KARSHEN MATSALAR WUTAN LANTARKIN DAYA ADDABI MUTANEN GARIN HAYIN MALLAM BELLO DAKE MAZABAR RIGASA

A lokacinda dayake amsan bakuncin Sarkin Hayin Mallam Bello, Umar Kabir Gangarida Tareda tawagansa, Dan majalissan tarayyan Nigeria mai wakiltar karamar hukumar Igabi Hon barr Hussaini Mohammed Jallo, Don su mika koken al'umman su akan matsalar Na'urar bada wutan lantarki TRANSPORMER.
Wanda wannan matsalar ya share tsawon lokaci batare da samun wutan lantarki ba.

Dan majalissan tarayya ya tababtar musu da samun wannan Na'urar bada wutan lantarki acikin kankanin lokaci

02/09/2023



*DANMAJALISAR KASA MAI WAKILTAR MAZABAR IGABI YA TALLAFAWA ALUMMAR UNGUWAN MALLAM CHINDO TURUNKU DA NAIRA DUBU DARI UKKU NA KAMMALA AIKIN WUTAN GARING.

Da yake mika tallafin na Naira Dubu Dari uku 300,000 ga shugaban alummar Unguwar Mallam Chindo dake mazabar Turunku a karamar hukumar Igabi Tanko Halliru. Danmajalisar kasar Hussaini Jallo ya bayyana cewar aniyarsa ta inganta rayuwar mata da matasa dake mazabarsa ta hanayar samar musu sanaoin dogaro da kai na nan daram.

Hussain Jallo ya roki alummar mazabar dasu kara hakuri da muna fahimta gameda kuduri da kokarinsa na samarda room Damokaradiyya ga mazabarsa da habaka tattalin arzikin alummar karkara baki daya.

29/08/2023



Kyawun alkawari cikawa.
Sak**ako kenan na ziyarar da muka kai kwalejin horasda kanana da manyan hafsoshin Soja dake Jaji AFCSC.

A lokacin ziyarar Kwamandan Kwalejin ya baiwa Rt. Honourable Hussaini Muhammad Jallo damar kawo matasa goma domin daukarsu aikin rukin manyan motocin atisaye da gudanarwar Kwalejin.

Alhamdulillahi mambobin tawagar sun aiko da wadannan matasa goma daga sassa na mazabar , kuma an gwadasu an tabbatar da zasu iya wannan aiki.

Muna godiya da goyon bayanku da kuma rokon ku kara kara hakuri, yanzu aka fara.

Mun yi imani mun kuma yarda, da koyawa mutum k**a kifi, yafi ka bashi kifi. Haka zamu cigaba sai mun tabbatar da matasanmu da yawa sun samu aiyuka a matakin Gwamnatin tarayya ta hannun Hon Hussaini Muhammad Jallo biiznillahi taala.

Allah ya taimakemu duka. Alhamdulillahi Rabbil Alamin.

Gun Allah mukanema, Yakuma bada Allah kadafa ma jagora, jigo, bango abin dogaron Talakawa. Allah ya Kara daukaka
20/05/2023

Gun Allah mukanema, Yakuma bada Allah kadafa ma jagora, jigo, bango abin dogaron Talakawa. Allah ya Kara daukaka

Address

Birninyero Kaduna Nigerian
Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hussaini Muhammad Jalo social media group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share