Kabala ward 05 development cooperatives society

Kabala ward 05 development cooperatives society Wannan kungiya me suna asama ankafatane domin taimakon kai da kai na alumma maza da mata tsofaffi da samari mazauna kabala ward 05 da kewaye

16/02/2026

Justice for Kabala doki Market Traders.
MARKET TRADER'S ASSOCIATION

16/02/2026
20/07/2024

KADA Wanda ya Kara aran bakin mu wajan cimana albasa, KABALA ONE FAMILY,KABALA FIRST.
Kaje ka zabi duk Wanda ya kwanta Maka aray, Amma bazaka kawo Mana tallan Wanda Commissioner daga kabala yayima Yan kabala alkwarin basu Miliyan goma idan akaci zabe ,akabashi Kudin,ya kawo ya raba Miliyan biyu,ya rike sauran,sannan Yacema yan KABALA MAYUNWATA.

Ashedai Munada rana, ya rike raguwan kudin mu dake hannun shi,mukuma mu rike kuri'un mu. FAKAT.

Address

Kabala Doki Market Road Kaduna
Kaduna South

Telephone

+2347050577657

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabala ward 05 development cooperatives society posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Kabala ward 05 development cooperatives society:

Share