Engineer Lawal Ibrahim Foundation

Engineer Lawal Ibrahim Foundation EMPOWERING THE ORPHANS AND LESS PRIVILEGE IN OUR COMMUNITY.

10/02/2025

*ENGINEER LAWAL IBRAHIM FOUNDATION!!!*

Assalamu alaikum warahatullah wabarakatuhu.

*Yau Talata 04/02/2025*

Mai girma @⁨ENGINEER⁩ yayi bayanai cewa, kokarin da akeyi na tallafawa al'umma wajen karatu har yanzu kofa a bude take.

Wannan foundation yana kokari ko yaushe wajen yara masu tasowa zuwa shigan su makarantan ta hanyar *(JAMB)* da sauran ababe da ba'a rasa ba yanzu ma haka mai girma Engineer ya sanar damu cewa yananan akan batun sa na wannan jajircewa, Allah ya saka mashi da alkhairi.

To gida garemu, kamar yadda yake taimakawa muma Allah ya bamu ikon taimakawa tare da sauke nauyin da yake kawunnan mu a matsayin wakilan shi amin 🙏.

*Sign*
Management

Address

Salmanduna Zaria City
Kaduna South

Telephone

+2347031991502

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engineer Lawal Ibrahim Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Engineer Lawal Ibrahim Foundation:

Share