Youth Creativity and Development Foundation

Youth Creativity and Development Foundation All is about youth matter

HALIN DA AKE CIKI A GARIN JABO A YANZU, BAYAN FARUWAR WANI ABU MAI HATSARI JIYA DA DARE.An sake gano wani abu mai k**a d...
26/12/2025

HALIN DA AKE CIKI A GARIN JABO A YANZU, BAYAN FARUWAR WANI ABU MAI HATSARI JIYA DA DARE.

An sake gano wani abu mai k**a da abin fashewa a wani wuri daban, daga inda na farko ya fado zuwa wannan wurin, kimanin rabin kilomita ne.
Lokacin da aka fara tono wurin, an hango wani karfe mai k**a da abin da ya fashe jiya, sai aka bada shawarar a dakatar da tonon, domin ana kyautata zaton cewa watakila abu ne mai fashewa da bai tashi ba.

Saboda haka, muna kira ga dukkan alโ€™umma da su guuji kusantar wannan wuri, kada su yi kokarin dubawa ko tana komai, su bar wurin gaba daya har sai an tabbatar da jami'an tsaro da suke da fasahar wannan aikin sun ciresa.

12/11/2025

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

PHOTOS: Handing and Taking Over Leadership of Radio Nigeria Kaduna Zonal Station by the incoming Zonal Director, Haruna ...
18/08/2025

PHOTOS: Handing and Taking Over Leadership of Radio Nigeria Kaduna Zonal Station by the incoming Zonal Director, Haruna Idris and the out going Zonal Director, Buhari Auwalu at the station...

13/08/2025
Don't lose hope. It is easy to begin to lose hope especially now that things seems very difficult but, don't listen to t...
03/08/2025

Don't lose hope. It is easy to begin to lose hope especially now that things seems very difficult but, don't listen to those negative comments. No matter how difficult the situation might be, insist that there's hope and that there will be light at the end of the tunnel.

Happy Weekend to Everyone from this side.

โœ๏ธ Ambassador Abubakar Muazu Ibrahim.

Address

Fulani Road Nasarawa
Kaduna South

Telephone

+2347031627917

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth Creativity and Development Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Youth Creativity and Development Foundation:

Share