Hikima Zinariya Foundation

Hikima Zinariya Foundation Helping Needy is our Priorities

01/02/2026
INNALILLAHI WA INNA'ILAIHI RAJI'UNShugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, na sanar da lokacin sallar janazan Mari...
07/09/2023

INNALILLAHI WA INNA'ILAIHI RAJI'UN

Shugaban JIBWIS Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau, na sanar da lokacin sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro Argungu wanda Allah yayi ma rasuwa da yammacin yau Laraba bayan fama da gajeruwar jinya.

Za'a gabatar da sallar janazan da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin Sarki dake garin Argungu a jahar kebbi, Naijeriya.

Muna addu'ar Allah ya jikanshi ya gafarta mashi ya sanya Aljannah ta zamo makoma a gareshi. Mu kuma ya kyautata ta mu idan ajalin mu yazo

إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى

Address

No 13 Makaranta Road Maraban Jos Kaduna
Kaduna South

Telephone

+2348126272803

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hikima Zinariya Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hikima Zinariya Foundation:

Share