Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Hafydof Nigeria

  • Home
  • Nigeria
  • Jos
  • Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Hafydof Nigeria

Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Hafydof Nigeria RC: IT 95562

SAKON BARRANTA KAIKUNGIYAR HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF)A madadin majalissar koli ta am...
29/03/2026

SAKON BARRANTA KAI

KUNGIYAR HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM (HAFYDOF)

A madadin majalissar koli ta amintattun kungiya Mai suna a sama tana sanar da daukacin al'umma cewa ta dakatar da Musa Muhammad Dambam (Wakilin Tarihin Dambam) daga kungiyar tare da soke bukatarsa ta sabumta zama dan kungiya. Domin haka tana shawartar al'umma gaba daya dasu kaurace mu'amala a madadin kungiyar da shi. Duk Wanda yayi mu'amala dasunan kungiyar dashi to yayi hakan a kashin kansa. Kungiyar tana sanar da nesanta kanta dashi.

Wannan mataki zai zama hujja garemu dashi dama kuma duk Wanda ya mu'amalance shi da sunan kungiyar ta fuskar shari'a.

Sa Hannu,

Abubakar Faruk
Secretary BOT
HAFYDOF NIG.

To All members
29/03/2026

To All members

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH‘Yan uwa Barka da shan ruwa…An ja hankalinmu kan wasu mazambata da suke amfani da sunan HA...
03/03/2026

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

‘Yan uwa Barka da shan ruwa…

An ja hankalinmu kan wasu mazambata da suke amfani da sunan HAFYDOF a jihar Bauchi, suna ciyar mutane, suna bayyana kansu a matsayin shugabannin HAFYDOF.

Labari yazo mana kan hukumomi da sauran wasu wurare da s**a je suna damfarar mutane da sunan sune shugabannin HAFYDOF.

Dan Allah a kiyaye, domin mun shirya tsaf don ɗauki mataki akan su, mutane suna da hatsari sosai, mazambata ne na gaske.

Sign
HAFYDOF Nigeria

DA DUMI-DUMINTAShugabacin kungiyar HAFYDOF ta kasa ta dakatar da Wakilin Tarihin Dambam Musa Muhammad Dambam. Details so...
26/02/2026

DA DUMI-DUMINTA

Shugabacin kungiyar HAFYDOF ta kasa ta dakatar da Wakilin Tarihin Dambam Musa Muhammad Dambam.

Details soon.

*HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM HAFYDOF NIGERIA* *NATIONAL EXECUTIVE COUNCIL* *To: Director Women ...
04/01/2026

*HAUSA/FULANI YOUTH DEVELOPMENT AND ORIENTATION FORUM HAFYDOF NIGERIA*

*NATIONAL EXECUTIVE COUNCIL*

*To: Director Women Affairs II Hafydof Katsina State Chapter*

*Assalamu alaikum,*

*SAKON TAYA MURNA*

Shugabancin *HAFYDOF* na kasa karkashin jagorancin *Comr Abubakar Abdullahi Galadima* na tayaki murnar amarcewa da kikayi a ranar Asabar, 3 ga watan junairu na shekarar 2026.

Muna addu'ar Allah ya baku zaman lafia mai daurewa ya kuma baku zuri'a daiyiba wadanda zasu taimaki musulunci da al'ummar musulmai.

Hakika tarihin Hafydof ba zai manta da gudunmawar da kika bayar da kuma wadda k**e bayarwa a kasa da kuma jiharka ta Katsina .

A karshe qungiya na kira a gareki da kaji tsoron Allah, kiyi hakuri a cikin zaman takewarku ta aure tare da tausayawa juna a koda yaushe.

Allah ya bada zaman lafia, ameen.

*Amb Khalid Ibrahim Adam National Publicity Secretary*

Chair BoT Hafydof Nigeria. Comr Abdul'azeez Muhammad Bala Tibibi
15/12/2025

Chair BoT Hafydof Nigeria.

Comr Abdul'azeez Muhammad Bala Tibibi

15/12/2025
15/12/2025

Visitation to Hon Bala Usman Chamo.

14/12/2025

Kadan daga cikin tattaunawarmu daga FMC B/Kudu.

Address

HAFYDOF SECRETARIAT ALONG BAUCHI Road OPPOSITE JIKRIT ULTIMAT SUITE , JOS
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Hafydof Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hausa/Fulani Youth Development and Orientation Forum Hafydof Nigeria:

Share