Gangare Youths Forum - G.Y.F

Gangare Youths Forum - G.Y.F Wannan shafi mallakar kungiyar matasan Gangare ce (G.Y.F.).

Manufar mu sun kunshi tunatarwa, ilmantarwa, da ma fadakarwa domin samun al'umma nagari da zaman lafiya mai dorewa

NEMAN TAIMAKON GAGGAWA.Assalamualaikum,Allah ya jarrabi gyatumar Daya daga cikin mu da larurar Cancer mahaifa (Cervical ...
14/05/2026

NEMAN TAIMAKON GAGGAWA.

Assalamualaikum,

Allah ya jarrabi gyatumar Daya daga cikin mu da larurar Cancer mahaifa (Cervical Cancer) Wanda yake a Babban mataki.

Bayan gwaje-gwaje an tabbar da cewa sai anyi mata aiki a Wani Babban asibiti a garin Kano Wanda aikin zaija kudi har Naira Million Biyu da dubu Dari da Sha bakwai ( #2,117,015,00)

Muna nema a wajen Allah, Amma ta hannun ku don ceto rayuwar ta.

A gwaje-gwaje kawai yanzu haka an kashe sama da 500,000

Kada ka Raina abinda zaka bayar don rashin bayarwan shine matsala.

Ga account number na Qungiyar matasan Gangare da zaku iya Saka naku taimakon

*2014275243*
First Bank
Gangare Youth Forum

FOR ENQUIRY:
Adam Dauda isa (Son)08068926801

Salisu Shehu (Gangare Youths forum)08035919934

Alhaji dada........150,000
Ali maza ...........100,000
Unknown...........100,000
Ali mai cottain.........10,000
Mai kudi garga.......20,000
Sule bacci.....10,000
Ado messi...... 20,000
Sadiq chiroma.....15,000
Bahallaji........50,000
Umar Abubakar 5,000

28/03/2026

This might concern you

28/03/2026

Big shout out to our newest top fan! Umar Yusuf Mahmud

28/03/2026

*Ga wata Muhimmiyar Sanarwa dongane da KATIN ZABE*

Assalamualaikum.
Ya kai dan uwa, ka Sani cewa kuri'arka 'yan cinka. Ana gudanar da:-
* Sabunta KATIN zabe idan ya lalace.
* Yin sabon KATI idan shekaru sun kai.
* Canza rumfar zabe in ana bukata.
* Da makamancin haka.
* A karkashin gadan Sakateriya Junction akeyi.
* Sun TANADI machines na yin rajistan har gida 20, sannan baya wuce minti 5 kacal insha Allahu.
* Ka/ki sadaukar da lokaci domin yin wannan jihadin.

*Karin bayani*
An Samar da abin hawa kyauta wanda zaika ka kuma ya dawo da kai.
GOBE Lahadi 8:00am na safe a JUNCTION/'YAN NONO.
Mu taimaki kanmu wajen zaben jagorori na gari

Caring for the Orphan child is our Top Priority (first badge of Sallah Clothing)
11/02/2026

Caring for the Orphan child is our Top Priority (first badge of Sallah Clothing)

NEMAN TAIMAKON GAGGAWA!Al'ummar wannan Anguwar (Gangare), suna sanarwa da yanuwa da abokan Arziki (na ciki dana  waje) n...
09/02/2026

NEMAN TAIMAKON GAGGAWA!

Al'ummar wannan Anguwar (Gangare), suna sanarwa da yanuwa da abokan Arziki (na ciki dana waje) nemawa Dan uwa kuma abokin aiki neman taimakon gaggawa don ceto rayuwar shi.

Bala Zidane ya kasance matashi mai koshin lafiya sannan kuma mai jajircewa akan abinda ya shafi wannan anguwa ta kowane fuska (musammam harkar tsaro).
Yanzu ya samu kanshi a yanayin matsanancin rashin lafiya (ciwon sugar) kuma yana kwance a asibitin zakari.

Duba da yanayin ciwon, da kuma asibitin, sai aka bada shawarar a kaishi babban asibitin JUTH ko JANKWANO kuma babu abinda za'a kaishi.

Muna rokon yan uwa baki daya da mu ceto rayuwar shi ta hanyar tallafa wa jinyar shi da kulawa da Iyalin shi.

Mu taimaki makusantan mu tun suna raye, ba sai daga baya muce "da na sani" ba.

Bazamu saka hoton shi na jinya ba don yanayin da yake ciki.

Don Allah muyi abinda ya dace, a lokacin daya dace.

Ga account number nan don saka naka/naki gudun mawar

Account number: 2014275243.
Account Name : GANGAREYOUTHSFORUM. First Bank

Signed:
Secretary: GYF

SAKON TAYA MURNA Kungiyar Gangare Youth Forum GYF na yiwa Al-Hafiz Mubarak Abdullahi murnar samun nasara a wajen gasar K...
28/12/2025

SAKON TAYA MURNA
Kungiyar Gangare Youth Forum GYF na yiwa Al-Hafiz Mubarak Abdullahi murnar samun nasara a wajen gasar Karatun Alkur'ani Mai girma na Kungiyar JIBWIS Headquarter Jos.
Wannan gagarumar nasara ce ga Al-Hafiz Mubarak Abdullahi, Iyaye da Al'ummar Gangare baki ɗaya.
Allah Ya ƙara basira da daukaka, Ya sa musulunci ya ci gaba da moran ilimin Al-Hafiz.

Secretary: GYF
28/12/2025

DISCLAIMER The Security Department, Plateau State Specialist Hospital's efforts that led to the arrest of this VANDAL (S...
04/12/2025

DISCLAIMER

The Security Department, Plateau State Specialist Hospital's efforts that led to the arrest of this VANDAL (Sani Umar) the acclaimed resident from Gangare, is highly commendable.

We want to state it categorically clear that the culprit has neither roots, connection nor relative from our community and his actions are condemned in it's totality.

Therefore, Tudun Wada Broadcast and the General Public should take note.

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAAJIUN Kungiyar Gangara Youth Forum GYF na yiwa daukacin al'ummar Musulmi taaziyyar rashin ...
27/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAAJIUN
Kungiyar Gangara Youth Forum GYF na yiwa daukacin al'ummar Musulmi taaziyyar rashin Jagoran Malamin Musulunci SHEIKH DAHIR USMAN BAUCHI wanda Allah Ya karbi rayuwar shi jiya 26/11/2025.

Allah Ya ji kan shi da Rahama Ya sa aljanna ce makomar shi.

Signed: Secretary GYF

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAAJIUN Kungiyar Gangare Youth Forum GYF na yiwa daukacin al'ummar Musulmi taaziyyar rashin ...
27/11/2025

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAAJIUN

Kungiyar Gangare Youth Forum GYF na yiwa daukacin al'ummar Musulmi taaziyyar rashin Jagoran Malamin Musulunci ' Sheikh Dahiru Usman Bauchi '.

Allah Ya gafarta mishi, Ya karbi ayyukan shi na gari da gabatar.

..... For Oversight functions and Official assignments........ Domin karfafawa wajen hidima ga al'umma, Sojan Nigeria, W...
11/11/2025

..... For Oversight functions and Official assignments........
Domin karfafawa wajen hidima ga al'umma, Sojan Nigeria, Warrant Officer Isa Ahmed (Tatisco) ya gwangwaje GYF da rigar fita aiki guda 21, sannan kuma yace face cap na nan tafe insha Allahu.

Address

Gangare
Jos

Telephone

+2348065392684

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gangare Youths Forum - G.Y.F posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Gangare Youths Forum - G.Y.F:

Share