Sabon Layi Forum

Sabon Layi Forum Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabon Layi Forum, Community Organization, Jos.

The primary goal of creating this page is to raise awareness within our community, offer solutions to various challenges they face, and promote peace and harmony."

Work Done Alhamdulillah 🤍Sabon Layi Are Proud Of U Ma'am, Allah Yasaka Da Alkhairy 🙏Each Society Will Be Proud To Have S...
16/09/2025

Work Done Alhamdulillah 🤍
Sabon Layi Are Proud Of U Ma'am, Allah Yasaka Da Alkhairy 🙏
Each Society Will Be Proud To Have Such A Strong Woman Like U ❤️

IDAN KA QIRA ALLAH CIKIN LAMARINKA TO KOWA MA SAI YA SAURARA MAA...Tabbas Babu qarfi Babu dabara,Babu wayo Babu musgunaw...
29/08/2025

IDAN KA QIRA ALLAH CIKIN LAMARINKA TO KOWA MA SAI YA SAURARA MAA...
Tabbas Babu qarfi Babu dabara,Babu wayo Babu musgunawa, Kai dai riqi ALLAH kasa ranka inuwa,,dage da ibada ka starkake niyya, kai kukan gun Wanda Bai GORANTAWA Bayan yin wannan Kawae ka Jira lamarin me dika TABBAS bazakaji kunya baa..

BABU abinda zamuce sai Alhamdulillah ala kulli halin ....
SANNAN MUNA BAN GAJIYA DA MIQA GODIYA GA DIK WANDA YAYI RUWA YAYI STAKI CIKIN LAMARIN
,, godiya da jinjina GA dik masu Addu,oi da Fadi Tashi wajen Ganin Bayin ALLAH basu tozarta baa,,
DA WANNAN NAKE QARA JAN HANKALIN MATASA MAZAUNA WANNAN ANGUWA...
Mafita GA dikkan damuwa Bata samuwa sai da da,a da biyayya WA ALLAH,,ba inda ake samin dacewa ta DUNIYA DA LAHIRA sai agurin ALLAH,,Sannan addini bai Yuwuwa sai da Ilimin sa, ILIMIN BOKO DA ADDINI ba Abin zubarwa bane
ALLAH YA QARA KARE MU DA KARIYAR SAA

Jingir Ya Yabawa Gwamnan Jihar Filato:Yau Juma'a 6th Rabi'ul Auwal, 1447H (29th August, 2025), Sheikh Muhammad Sani Yahy...
29/08/2025

Jingir Ya Yabawa Gwamnan Jihar Filato:

Yau Juma'a 6th Rabi'ul Auwal, 1447H (29th August, 2025), Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir a yayin gabatar da nasiha bayan Sallar Asuba ya yabawa Gwamna MUFWANG bisa wannan namijin kokari da yayi na janye shirin tayar da Al'ummomin da suke kewaye da babban filin ƙwallon ƙafan da ke hanyar Zaria cikin birnin Jos.

Sheikh cikin nasihan shi ya fadi cewa daga majiya mai ƙarfi an sanar da shi cewa gwamnatin jihar Filato ta janye wannan kudirin da tun farko tayi niyya. Kuma wannan ya nuna gwamnatin tana son a zauna lafiya.

Sheikh Jingir bai tsaya nan ba ya yi wa sauran mukarraban gwamnatin jihar Filato fatan alhairi bisa shawarwari da s**a bawa gwamna bisa nusar da su illar wannan tayar da jama'a da Shehin Malamin yayi musu tun farkon lokacin da ya sami labarin.

Daga karshe Sheikh Jingir ya janyo hankalin Gwamnatin Jihar Filato da ta tasamma gyara hanyoyin da ke fadin jihar musamman ƙwaryan birnin Jos. Ya ƙara kira ga gwamnatin da su maida hankali wajen bunkasa tattalin arzikin al'ummar jihar maimakon abinda Zai kawowa Jihar koma baya.

Lokacin wannan Jawabin cikin Masallaci dukkanin mahalarta Sallar Asuba a Masallacin sun mike da farin ciki da addu'ar alhairi ga Sheikh bisa himmar sa wajen ganin an sami dauwamammiyar zaman lafiya a Jihar Filato tare da yabon gwamna bisa wannan namijin kokarin.

Rahoto: Ibrahim Maina Muhammad
(Wakilin JIMC a ofishin Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir)

*Expansion of Zaria Road Stadium or Annihilation of Sabonlayi and an Economic Sabotage* It's no longer a hearsay that th...
20/08/2025

*Expansion of Zaria Road Stadium or Annihilation of Sabonlayi and an Economic Sabotage*
It's no longer a hearsay that the government of the day in Plateau State has served the Sabonlayi community with a letter (displayed below) notifying them the intention of government to take possession of the entire area known as Sabonlayi (rusau)including Faringada mechanic village. Though the letter was explicit about why the decision was arrived at (expansion of Zaria Road stadium). The letter added that public interest supercedes individual interest.
However, as an individual and a resident of Sabonlayi, who could recalled what transpired in 2012 which the letter also alluded to, that was during Jang administration, the then administration where out to take 50 metres (or thereabouts)radius from the present wall of the stadium. Why the restriction on Sabonlayi now. I believe it will affect other areas that are not densely populated by Muslims if the former intentions were to be maintained. Why is the concentration now is on Sabonlayi? Is it because almost about 2 million inhabitants of the area are Muslims? or do we potent any security treat? I believe we are not treat to the peace of the state, because neither the stadium nor Faringada market has witnessed any encroachment from the Sabonlayi community. The village hostel and the Unijos permanent site are all adjacent to Sabonlayi. Even when Jos North had its fair share of unrest, Sabonlayi has been in the clean slate of the security. Therefore we were not treat to anybody and we won't be.
Perhaps, no government representative or official has taken the survey of the area known as Sabonlayi of today. For those who care to know, Sabonlayi begin from the wall of the stadium east, till where is known as A S bridge (gadan A S). The area has thousands of houses with close to 2 million population (without mincing words). I think before a decision of this magnitude that has far-reaching consequences is taken, a proper survey should h

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sabon Layi Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share