Haske Support Foundation

Call Directions Website Contact the organization

Haske Support Foundation The Organization was founded by our able mother, mother of motherless, a Uwar Marayu Haj. Maryam

12/07/2026

A ziyarar da Haske Support Foundation ta kai ƙauyen Yakanaji da ke cikin garin Jos, gidauniyar ta gudanar da shirin wayar da kan iyaye mata da 'yan mata kan muhimmancin kula da tsaftar jiki, musamman tsafta a lokacin al'ada.

Shirin ya samu gabatarwa daga Mrs. Gloria Apeji mamba a Haske Support Foundation, wadda ta yi cikakken bayani kan hanyoyin kula da tsafta a lokacin al'ada, yadda ake amfani da kayan tsafta masu dacewa, da kuma muhimmancin kiyaye lafiya domin kariya daga cututtuka da inganta lafiyar mata da 'yan mata.

Wannan shiri na daga cikin ƙoƙarin Haske Support Foundation na ci gaba da inganta rayuwar mata, yara, marasa galihu, da sauran al'umma ta hanyar shirye-shiryen ilimi, kiwon lafiya, da ayyukan jin ƙai.

Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa dukkan masu ruwa da tsaki da mafificin Alkhairi, Ya albarkaci wannan aiki, Ya sanya ya zama sanadin ƙarin wayar da kai da inganta rayuwar al'ummarmu. Allah Ya karawa Uwarmu Uwar Marayu Lafiya da nisan Kwana🙏

Signed:
Haske Support Foundation

10/07/2026

A wata ziyara da Haske Support Foundation ta kai ƙauyen Yakanaji, dake cikin garin Jos, gidauniyar ta gudanar da shirin wayar da kan iyaye mata da 'yan mata kan muhimmancin kula da tsaftar jiki, musamman tsaftar lokacin al'ada.

Shirin ya samu jagorancin Hajiya Hauwa Ali, mamba a Haske Support Foundation, wadda ta yi tayi Takaiceccen bayani kan hanyoyin kula da tsafta yayin al'ada, amfani da kayan tsafta masu dacewa, da kuma muhimmancin kiyaye lafiya domin kare kai daga cututtuka.

Hajiya Hauwa Ali ta ƙarfafa gwiwar iyaye mata da su kasance masu ilmantar da 'ya'yansu mata game da tsafta da kula da lafiyar jikinsu ba tare da jin kunya ba. Ta kuma jaddada cewa ilimi da wayar da kai su ne ginshiƙan rayuwa mai lafiya da mutunci.

Haske Support Foundation na ci gaba da jajircewa wajen gudanar da shirye-shiryen da ke inganta rayuwar mata, yara, marasa galihu, da sauran al'umma ta hanyar ilimi, lafiya, da ayyukan jin ƙai.

Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa dukkan masu ruwa da tsaki da alheri, Ya albarkaci wannan aiki, Ya sa ya zama sanadin inganta rayuwar al'ummarmu.

Signed:
Haske Support Foundation

On behalf of all members of Haske Support Foundation, we hereby acknowledge receipt of your kind invitation with sincere...
08/07/2026

On behalf of all members of Haske Support Foundation, we hereby acknowledge receipt of your kind invitation with sincere appreciation. We extend our heartfelt gratitude to Amana Women, Widows and Orphanage Charity Foundation for involving us in this noble humanitarian program.

We are truly honored to be part of such a meaningful initiative dedicated to serving humanity and supporting those in need. By the grace and will of Almighty Allah (In Sha Allah), we will be in attendance.

May Almighty Allah bless the program with tremendous success, reward your efforts abundantly, and continue to strengthen and expand your humanitarian mission🙏

Signed
Haske Support Foundation
8th, July, 2026

At Haske Support Foundation, we remain committed to supporting the masses and promoting peaceful coexistence in Nigeria ...
05/07/2026

At Haske Support Foundation, we remain committed to supporting the masses and promoting peaceful coexistence in Nigeria and beyond. Together, we are building a future of hope, compassion, and unity.

Our mission remains unwavering: to support the masses, uplift the vulnerable across Nigeria and beyond.

Every act of kindness brings us closer to a stronger, more united society.

May Almighty Allah (SWT) accept our efforts, bless our supporters, and continue to guide us in serving humanity🙏

A ci gaba da ayyukan jin ƙai da tallafa wa marayu mabukata, Gidauniyar Haske Support Foundation, ƙarƙashin jagorancin Ha...
04/07/2026

A ci gaba da ayyukan jin ƙai da tallafa wa marayu mabukata, Gidauniyar Haske Support Foundation, ƙarƙashin jagorancin Hajiya Maryam Shehu Nabage (Uwar Marayu), ta kai ziyara Madarasatul Madinatul Ahbab Wattalamiz da ke cikin garin Jos, domin biyan kuɗin makaranta na yara marayu da mabukata su 50

Wannan tallafi wani ɓangare ne na manufar gidauniyar Haske na bunƙasa ilimi da inganta rayuwar marasa galihu, tare da tabbatar da cewa rashin hali ba ya zama cikas ga neman ilimi. Tun kafuwarta, Haske Support Foundation ta kasance kan gaba wajen gudanar da ayyukan jin ƙai da taimakon al'umma, musamman ga marayu, zawarawa, masu buƙata, da sauran marasa galihu.

Ta hanyar wannan aiki na alheri, gidauniyar Haske na ƙara jaddada cewa marayu da mabukata su ma 'yan Adam ne masu cikakken haƙƙin samun kulawa, ƙauna, ilimi, da goyon bayan al'umma.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa Hajiya Maryam Shehu Nabage (Uwar Marayu) da mafificin alheri, Ya ƙara mata lafiya, ɗaukaka da albarka, Ya albarkaci Haske Support Foundation, Ya sa ta ci gaba da zama haske ga marayu, zawarawa, masu buƙata, da daukacin al'umma🙏

Signed:
Haske Support Foundation
4th July, 2026

25/06/2026

Jawabin Umar Ibrahim Bello Shamaki, P.R.O na Haske Support Foundation, Game da Ayyukan Gidauniyar a Ƙauyen Yakanaji, Jos. Ubangiji Allah Ya saka maka da Alkhari🙏

UWAR MARAYU CONDOLES WITH THE FAMILY OF ALH. BABA ABUBAKAR AGEGE OVER HIS DEMISEInna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un 😭Haj...
25/06/2026

UWAR MARAYU CONDOLES WITH THE FAMILY OF ALH. BABA ABUBAKAR AGEGE OVER HIS DEMISE

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un 😭

Hajiya Maryam Shehu Nabage, popularly known as Uwar Marayu, Founder/CEO of the Haske Support Foundation, has expressed deep sorrow over the passing of Alhaji Baba Abubakar Agege, describing his death as a painful loss to his family, friends, associates, and the entire people of Jos and Plateau State.

Uwar Marayu received the news of his demise with profound sadness and total submission to the will of Almighty Allah. She prayed for Allah’s infinite mercy and forgiveness upon the departed soul, noting that Alhaji Baba Abubakar Agege was a respected elder, community leader, and public servant whose life was dedicated to service, peace, and the development of society.

She recalled his contributions as a former member of the Plateau State Pilgrims Welfare Board and his dedicated service as Personal Secretary to the late General Jeremiah Timbut Useni, where he demonstrated commitment, integrity, and selfless service to humanity.

According to her, the late Alhaji Baba Abubakar Agege lived a life worthy of emulation, characterized by humility, wisdom, honesty, and a strong sense of responsibility toward the welfare of others. His legacy of kindness, leadership, and service will continue to inspire generations.

Uwar Marayu extends her heartfelt condolences to his immediate family, relatives, friends, associates, and the entire people of Jos and Plateau State over this painful and irreparable loss. She prayed that Almighty Allah grants them the strength, patience, and fortitude to bear the great loss.

She further prayed that Allah (SWT) forgives his shortcomings, accepts his good deeds, expands and illuminates his grave, and grants him eternal rest in Al-Jannatul Firdaus.

Signed:
Haske Support Foundation
25th June, 2026

Allah Ya saka miki da Alkhari Uwarmu Maganin kukanmu Hajiya Maryam Shehu Nabage (Uwar Marayu), Allah Ya kara albarka a r...
20/06/2026

Allah Ya saka miki da Alkhari Uwarmu Maganin kukanmu Hajiya Maryam Shehu Nabage (Uwar Marayu), Allah Ya kara albarka a rayuwarki da ayyukanki na taimakon al’umma. Muna roƙon Allah Ya ƙara miki lafiya, Ya tsawaita kwananki cikin natsuwa da kwanciyar hankali.

Ya Allah, Ka sanya duk abin da k**e yi na taimakon marayu, talakawa da mabukata ya zama miki hanyar samun rahama da gafara. Ya kare ki daga dukkan cututtuka da matsaloli, Ya saka maki da sakamako mai kyau a duniya da Lahira.

Muna kuma roƙon Allah Ya saka miki farin ciki a Rayawurki, Allah ya saka miki da gidan Aljannah🙏

20/06/2026

A hirar da Hajiya Maryam Shehu Nabage (Uwar Marayu), Shugabar Haske Support Foundation ta yi da Juryar Jama’a TV, ta sake nuna damuwa kan mummunar lalacewar hanyar Tudun O.C a Jos.

Ta ce hanyar ta jima tana haifar da hatsarori da wahala ga jama’a, musamman masu motoci, dalibai da marasa lafiya.

Ta yi kira ga gwamnati da wakilai da su gaggauta gyaran hanyar, tana mai cewa:

“Rayuwar al’umma ta fi komai muhimmanci, kada a manta da su bayan zabe.”

Address

Tudun O. C. Rikkos, Jos North
Jos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske Support Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Haske Support Foundation:

Shortcuts

Share