12/10/2025
A shirin Rayuwar Iyali A Yau (FamilyLife Today), zamu kamala tattaunawa da koyaswa da mu ka fara a lahadin da ta shige, a kan Nuna Kauna a Zaman Aure.
A saurare shirin nan yau, Lahadi, ranar goma sha biyu a watan Oktoba, 2025, karfe shida na yama a tashan JayFM 101.9 FM Jos. Zo ka/ki koya yadda za ka/ki nuna kauna a cikin auren ka/ki.
Ba ka zama a Jos? Kuna iya saurare shirin a www.jayfm.ng.
Na gode.
........................................
Last week on FamilyLife Today, we started a conversation (in Hausa) on Showing Love in Marriage Against All Odds.
Join us today, Sunday, 12 October 2025 for the conclusion (in (Hausa) at 6 PM on JayFM 101.9 FM Jos.
Not in Jos? You can listen on the JayFM website, www.jayfm.ng.
Thank you.