14/10/2025
Assalamualaikum warahmatullah..
Masoya Manzon Allah, Masoya Shehu Tijjani , Masoya Fairar Shehu Ibrahim Inyass RTA
Haqiqatan Bamu Hadu da yanuwa bah tsawon lokacin sakamakon Kutse (Hacking )da akayi wa wannan Account namu, Amma Alhamdulillah,mugode da kasancewa da mu