Ambato Foundation Plateau State Chapter

Ambato Foundation Plateau State Chapter Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ambato Foundation Plateau State Chapter, Nonprofit Organization, Bauchi Road, Jos North., Jos.

FADAKARWA AKAN SALLAR IDIIta Sallar Idi Sunnah ce mai girma, wadda ake yi domin nuna godiya ga Allah bayan kammala azumi...
19/03/2026

FADAKARWA AKAN SALLAR IDI

Ita Sallar Idi Sunnah ce mai girma, wadda ake yi domin nuna godiya ga Allah bayan kammala azumin watan Ramadan.

👉 Lokacin ta:
Ana yin Sallar Idi ne daga hudowar rana har zuwa zawali (kafin rana ta kai tsakiyar sama).
👉 Hukuncin ta:
Sunnah ce mai ƙarfi ga duk musulmi maza da mata su halarta.
👉 Idan aka rasa ta:
Ba a rama Sallar Idi idan mutum ya rasa ta ko kuma lokacin ta ya wuce.
👉 Abubuwan da ake so a yi kafin fita sallah:
• Yin wanka
• Sanya kaya masu kyau
• Cin wani abu (kamar dabino) kafin fita
• Yin takbiri (Allahu Akbar…) har zuwa lokacin sallah
👉 Muhimmanci:
Sallar Idi tana haɗa al’umma, tana ƙara ƙauna da zumunci, kuma tana nuna farin ciki da ibada.

Allah ya karɓi ibadunmu, ya sanya mu cikin masu rabauta. Ameen.

©Ambato Foundation Social Media

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA TALATIN (30)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rak...
18/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA TALATIN (30)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Kulya 5,
Kulhuwallahu 5.

Bayan an idar
SALATIN ANNABI BA ADADI,
ASTAGFITRULLAHALLAZI MALLAZI LAILAHA ILLAHUWAL HAYYUL QAYYUM 1.

HAPPY SALLAH IN ADVANCE

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA TARA (29)Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), ko...
17/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA TARA (29)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Kulhuwallahu 20.

Bayan an idar
SALATIN ANNABI BA ADADI
YA RAHIMU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), ...
16/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA TAKWAS (28)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Kulya 11,
Kulhuwallahu 11.

Bayan an idar
ISTIGFARI 100,
SALATIN ANNABI 100,
YA ALIMU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA BAKWAI (27)Rakaa Goma Sha Biyu (12) Sallama ...
15/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA BAKWAI (27)

Rakaa Goma Sha Biyu (12) Sallama Shida (6), kowace Rakaa Fatiha da
Inna Anzalnahu 10.

Bayan an idar YA RA'UFU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA SHIDA (26)Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), k...
14/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA SHIDA (26)

Rakaa Shida (6) Sallama Uku (3), kowace Rakaa Fatiha da
Alkari'atu 1,
Kulhuwallahu 5

Bayan an idar
ISTIGFARI 25,
YA MUMINU100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA BIYAR (25)Rakaa Takwas (8) Sallama Hudu (4),...
13/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA BIYAR (25)

Rakaa Takwas (8) Sallama Hudu (4), kowace Rakaa Fatiha da
Kulhuwallahu 4.

Bayan an idar YA WAHIDU100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

© Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA HUDU (24)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), ko...
12/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA HUDU (24)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Kulhuwallahu 6,
Falaki 6,
Nasi 6.

Bayan an idar YA SHAHIDU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA UKU (23)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kow...
11/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA UKU (23)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Izajaa 5,
Kulhuwa 5.

Bayan an idar YA HADI 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

© Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA BIYU (22)Rakaa Biyu (2) Sallama Daya (1), ko...
10/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA BIYU (22)

Rakaa Biyu (2) Sallama Daya (1), kowace Rakaa Fatiha da
Sabbi 1,
Inna Anzalnahu 3,
Kulhuwallahu 3,
Falaki 3,
Nasi 3.

Bayan an idar YA SHAHIDU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN DA DAYA (21)Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), ko...
09/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN DA DAYA (21)

Rakaa Hudu (4) Sallama Biyu (2), kowace Rakaa Fatiha da
Kulhuwallahu 10.

Bayan an idar YA HADI 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.DARE NA ASHIRIN (20)Rakaa Goma (10) Sallama Biyar (5), kowace R...
08/03/2026

SALLOLIN DA AKE GABATARWA NA CIKIN DARAREN WATAN RAMADAN.

DARE NA ASHIRIN (20)

Rakaa Goma (10) Sallama Biyar (5), kowace Rakaa Fatiha da
Inna Anzalnahu 1,
Kulhuwallahu 3.

Bayan an idar YA SHAHIDU 100.

ALLAH YA KARBI IBADUNMU🤲🏻

©Ambato Foundation Social Media (AFSOM)

Address

Bauchi Road, Jos North.
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ambato Foundation Plateau State Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share