17/08/2026
INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJIUN ALLAHU AKBAR RAI BAKON DUNIYA πππ
Yanzu Muke Samun Labarin Rasuwar Maman Shara Mahaifiyar Su Abdulhakeem Rufa'i Circuler
Tarasu Yanzu a Asibitin Jankwano Yanzu Ana Hajyar Dawowa Da Ita Gida
Za'ayi Jana'izarta a Gidan Su Dake Layin Anguwan Kare Kan Titin Ali Kazaure Ward Jos Kusa Da Gate Din Massallacin Idi Jos Karfe 5:00 pm
Allah Ubangiji Yajikanta Da Rahma Allah Yasa Aljannah Tazama Makomarta Damu Baki Daya Jinyar Da Tayi Allah Yasa Kaffara Ne πππ€²π€²
Mama Mutuniyar Kirki Ce Sosai ππ Sanarwa AAYPA Media Team