23/01/2026
***JAMB ORIENTATION 2026***
***JAMB ORIENTATION 2026***
Wannan kungiya mai suna a sama, na farin cikin gayyatar daliban da za su rubuta jarabawar JAMB 2026 zuwa wajen taron wayar da kan dalibai kashi na Sha-Daya (11th Annual JAMB Orientation) dangane da jarabawar ta JAMB wanda ta saba gabatarwa a kowace shekara.
Za a gudanar da taron kamar haka:
Rana: Lahadi, 1/02/2026
Lokaci: 9:00am.
Wuri: GDPSS Jikamshi.
Yana da matukar muhimmanci duk wanda za ya rubuta jarabawar ya samu halarta, domin kauracewa matsalolin da ake samu dangane da jarabawar ta JAMB.
Domin karin bayani, a tuntube mu ta lambobin mu kamar haka:
Mustapha Surajo 08066062595
Sulaiman Tukur 07030827379
Mubarak Idris 08132675214
Abubakar B. Ladan 08145326467