04/04/2026
WAZIN JIHA DAGA MARARRABAN KUNINI
Wa'azi kenan a mataki na Jihar, ƙarƙashin Jama'atu Izalatil Bidi'ah Wa'iƙamatis Sunnah reshen Jihar Taraba, wanda yake gudana a Mararraban Kunini ƙaramar hukumar Lau.