12/02/2026
Innanillahi wa’inna ilaihirrajun
Allah yayi wa Dan uwanmu Kani LAWAN ALHAJI BUBA Bawa RASUWA
(Lawan Civil Defence)
Za’ayi jana’izarsa 4:30pm akofar gidanmu Alhaji Muhammad Bawa Jalam
Yau.
Allah yajikansa yagafarta mana