Bodija Hausa Ibadan Media

Bodija Hausa Ibadan Media This page was created for the purpose of bringing and joining families and friends together from different part of the nations.

Ran sarki yadade
27/05/2026

Ran sarki yadade

TAQABBALAHU MINNA WA MINQUMEID MUBARAK
27/05/2026

TAQABBALAHU MINNA WA MINQUM
EID MUBARAK

Iran ta sanar da buɗe mashigin ruwan HORMUZ...
17/04/2026

Iran ta sanar da buɗe mashigin ruwan HORMUZ...

28/01/2026
26/01/2026

Good day everyone

Wai Dan Allah mai ne ne wayan nan abun.
26/01/2026

Wai Dan Allah mai ne ne wayan nan abun.

SOJOJIN SAMAN NIGERIA SUN HALAKA YAN TA'ADDA MASU YAWA A JIHAR NIGER....Tun bayan mummunan harin da yan ta'adda s**a kai...
06/01/2026

SOJOJIN SAMAN NIGERIA SUN HALAKA YAN TA'ADDA MASU YAWA A JIHAR NIGER....

Tun bayan mummunan harin da yan ta'adda s**a kai a kasuwar daji dake Burgu Emirate jihar Niger wanda s**a halaka talakawa sama da hamsim, shugaba Tinubu ya umarci jami’an tsaro akan lallai su tabbatar sun hukunta wadanda suke da alhakin kai harin, tare da samar da tsaron da zasu tabbatar hakan bai cigaba da faruwa ba....

Sojojin Nigeria sun hango dandazon yan ta'adda da suke kokarin tserewa daga jihar Niger inda nan take s**a sakar musu da hare haren da yayi sanadiyar halakar da yawa daga cikin yan ta'addan....

Akwai hoton dake nuna yan ta'adda masu yawa da s**a halaka a harin sai dai ba zan iya sakawa ba saboda dokokin Facebook ..

Muna adduar Allah ya cigaba da bawa jami’an tsaro nasara akan yan ta'adda da masu garkuwa da mutane....

06/01/2026

Allah yasa mu dace

Address

Bodija Ibadan
Ibadan
02

Telephone

+2348034390066

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bodija Hausa Ibadan Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Bodija Hausa Ibadan Media:

Shortcuts

Share