Hadejia Ramadan Tafsir

Hadejia Ramadan Tafsir Shafin an bude shine don kawo muku Tafsiran wasu daga Manyan Malaman mu na bana1441/2020. kai Tsaye

03/03/2025

JIBWIS HADEJIA
TAFSIR 1446/2025
๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ

Assalamu alaikum,

Kungiyar Izalah ta Karamar hukumar Hadejian Jihar Jigawa, karkashin Jagorancin Sheikh Mu'az Idris Mu'az na Sanarda Al'umma Bude Tafsirin Al'kurani na bana 1446/2025, Wanda Malamin da AKA turo Daga kasa Zai gabatar, kamar Haka;

๐Ÿ‘‰Rana - Litinin 3-Ramadhan,1446 - 03- Maris, 2025.

๐Ÿ‘‰Lokaci- 9:00 na Daren Kowace rana.

๐Ÿ‘‰Malami- Dr.Abdulkadir Isah Adam (Daga Yola) da Alaramma Shamsu Ahmad Funtua.

๐Ÿšซ Zamu kawo muku Tafsirin Kai tsaye a shafin Jibwis Hadejia a Facebook da Sauran Zaurukan mu na Whatsapp. Inshaa Allah.

โœ๏ธ Jibwis Hadejia
08033897966

26/07/2024
25/06/2023

Address

Hadejiaramadantafsir2020
Hadejia

Telephone

+2348033897966

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hadejia Ramadan Tafsir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share