06/05/2025
LABARI DA ƊUMI-ƊUMI
Ɗanmajalisar Jiha mai wakiltar mazaɓar Fagam a majalisar jihar Jigawa Hon. Yahaya Zakari Kwarko yayin da shugaban majalisa ke gabatar da shi gaban mai girma Gwamna bayan sauya sheƙa daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyya mai-ci a jihar.
Mu na fatan wannan sauyi ya zama alheri ga al'ummar wannan yanki mai albarka.
Mu na kuma ƙara tuni ga Honourable da mai girma Gwamna game da halin da Fagam constituency ke ciki na rashin wutar lantarki.