Mukhtar Dan Sarki Foundation

Mukhtar Dan Sarki Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mukhtar Dan Sarki Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Gwada-Bawa.

KUNGIYAR CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA ✅✅✅ ZATACI GABA DA YADA AYUKAN ALKAIRI HON Mukhtar Bello Abdulrahman (CIR...
22/06/2024

KUNGIYAR CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA ✅✅✅

ZATACI GABA DA YADA AYUKAN ALKAIRI HON Mukhtar Bello Abdulrahman (CIROMAN ATIKAWA)

KARKA SHIN JAGORACIN ALH Sha Aya Musa Gwadabawa

DANUNA IRIN ABUBUWAN ALKAIRAN
DA KANTOMA KARAMAR HUKUMAR

MULKIN GWADABAWA YAKEYI ACIKN
KARAMAR HUKUMAR SA DAFATAN ALLAH YA SHIGE MUNA GABA

Alkhairin Sa Ruwan Dare Ne♥️Allah (SWT) ya kara Inganta lamarinka Saboda Annabi (SAW).
22/06/2024

Alkhairin Sa Ruwan Dare Ne♥️

Allah (SWT) ya kara Inganta lamarinka Saboda Annabi (SAW).

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTMAZA GUMBAR DUTSI✊Mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman ...
12/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

MAZA GUMBAR DUTSI✊

Mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki (chiroman atikawa)

Tafi mujeh
Taka a hankali namijin duniya
Naka ba irin nasu baneh
Kowa yace zai daka taka toh zai rasa nasa
Hadari sa gabanka Inda kakeso
Ruwan dare mai game duniya
Korama kake mashayar kowa
Farin wata sha kallo
Jira suke suga ta inda xaka bullo kai kayi gaba sauran sai dai su biyoka abaya
Irinka akeso!!!
Kamarka ake son kallah
Kafi karfin makiyanka
Sabida allah yayimaka katangar karfe dasu
Taka ahankali !!!
Zauna ahankali namijin duniya !!!
Samun kamarka matsayin jagora ai sai al,umma masu tsayuwa sallar dare

Fatan alheri jagoran talakkawa

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTmai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman...
08/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa yayi gaisuwar taaziya cikin garin sakamaru dake cikin gundumar gigane

Yayin wannan gaisuwar mai girma kantoma yana tareda rakkiyar abokanensa da kuma chairman ward na garin gigane

Muna rokon allah da yakai rahama labarin mamacin ya haskaka makwancinsa yasa mutuwa hutuche agareshi yabaiwa yan uwansa da iyalensa hakurin rashinsa ameen 👏👏👏

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTHon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa yaje duba...
08/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa yaje duba wani yaro wanda allah yakawuma jarabawar ciyon kafa

Itadai wannan dubiyar anyitane cikin garin gigane yayin wannan dubiyar mai girma kantoma yabada umurnin aje da yaron assibiti domin ayimai duk abinda yadache domin samun lafiyarsa

Muna rokon allah yasakama mai girma kantoma da mafificin alherin sa ameen yakara bashi ikon cigaba da taimakon al,umma

Muna yimasa fatan allah daya cika masa dukkanin wani burinsa na alheri yabiyamasa da bukatunsa yakare shi daga aikata aikin da ba dai dai ba ameen 👏👏👏

08/12/2023
CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTDaga assibitin primary health care dake Asara inda mai girma kanto...
08/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

Daga assibitin primary health care dake Asara inda mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa yakai ziyarar baxata

Mai girma kantoma yayi ziyarar ne lokacinda yadawu daga garin gigane yayada xango domin yaga yadda assibitin take kuma yaga abubuwa marasa kyau

Hakan yasa mai girma kantoma yabada sanarwa chewa duk wani staff da I C na assibitin yasameshi ranar Monday domin yanada magana dasu domin maganche matsalolin da yagganarma idonsa

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTAllah sarki kai Dan allah dubi yadda wakilinga namu yake faria da ...
06/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

Allah sarki kai Dan allah dubi yadda wakilinga namu yake faria da sakin fuskarsa cikin al,umma

Sam baxan manta da ranarda munkadoki wanga photon a lokacin mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa baima San mundokaba

Tabbas samunka bakaramin alheri bane ga al,ummar karamar hukumar mulkin gwadabawa

Insha allah muna kyautata zato da tsammani akanka chewa baxamu tabayin danasanin biyarkaba

Kuma insha allah akwai tarin alhairi masu yawan gaske wadanda mai girma kantoma xai kawu muna su cikin garin gwadabawa da kewayenta

Domin inganta rayuwar al umma muna rokon allah dare da rana allah kacika wanga buri na mai girma kantoma ameen

Allah kayi riko da hannayensa allah yakara tabbatar mishi da dukkan nasarorinda ke cikin wanga jagoranci nashi ameen👏👏👏

𝗖𝗛𝗜𝗥𝗢𝗠𝗔N𝗡 𝗔𝗧𝗜𝗞𝗔𝗪𝗔 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡 𝗚𝗪𝗗𝗔𝗕𝗔𝗪𝗔 𝗟𝗢𝗖𝗔𝗟 𝗚𝗢𝗩𝗘𝗡𝗠𝗘𝗡𝗧Ita Gaskiya Gudace Kuma Soyayya Gaskiya Ce Ubangiji Allah Ya Cigaba...
06/12/2023

𝗖𝗛𝗜𝗥𝗢𝗠𝗔N𝗡 𝗔𝗧𝗜𝗞𝗔𝗪𝗔 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡 𝗚𝗪𝗗𝗔𝗕𝗔𝗪𝗔 𝗟𝗢𝗖𝗔𝗟 𝗚𝗢𝗩𝗘𝗡𝗠𝗘𝗡𝗧

Ita Gaskiya Gudace Kuma Soyayya Gaskiya Ce Ubangiji Allah Ya Cigaba Da Shiga Cikin Lamurranka Mai Girma Kantoma Mukhtar Bello Abdulrahman Dan Sarki (Ciroman Atikawa)

Don Alfarmar Al'qur'ani Mai Tsalki 🤲

Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENTMai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman...
06/12/2023

CHIROMAN ATIKAWA FOUNDATION GWADABAWA LOCAL GOVERNMENT

Mai girma kantoma Hon Mukhtar Bello Abdulrahman Dan sarki chiroman atikawa naroki allah sarkin sarauta allah yakareka yakare mutuncinka gabanka da bayanka ameen

Allah yakara yimaka rakkiya cikin dukkan al,amurranka ameen

Address

Gwada-Bawa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukhtar Dan Sarki Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share