25/07/2025
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.
Allah ka jiƙan mai martaba sarkin Katsinan Gusau.
Allah ka gafarta mishi, ka kyautata makwancin shi, ya Allah kayi ma shi rahama, ka sanya makomar shi ya kasance Aljannah Firdausi. Ameen
Munyi rashin uba, mentor kuma patron na wannan kungiya.