12/03/2024
Zamani Ya Gyara Kwakwalen wasu Matasa
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
To Madalla Yanzun Dai Ga Dukkanin Alamu Makwadaita Sunci Taliyar karshe 🤣🤣🤣🤔🤔🤔 Ga Kadan Daga cikin Sabbin Rahotannimmu Na Ranar Yau 02 ga watan Ramadan 1445
NURA NAYA BABA : Nayi kaca kaca da ita saboda insamu Damar Gabatarda Ibadar watan Ramadan Lafiya .
Mallan naya baba Kayi Daidai .
SADAM TOOSHORT: Ai tuni niyyi watci da Ita Saboda Tashin farashin Indomie Da kwai kasan Na Dade Ina Hidimah.
Lallai mallan Tooshort ka k**a Tafarkin Gaskiya 🤣🤣
MUGIRA YUSUF : Kai Ai Na Kamma kaina Na koma ga Allah Nagano na Dade Ina kutsawa cikin hurumin Iyaye kaiko kullum Sayen Hwara Da Dan Rumus Da Kunun Aya Wagga Hidimah se Gwamnati 🤣🤣🤣
ZAYYANU GALADIMA: Nayi Watsin Garar Kauye Da Ita Kasan mun jima muna Biyayya Ga Kungiya Amma Ranar seda Tassa ni Aikata Haramun Dan wallahi seda Nikkaimata Kankana Da sabon Robb🤔🤔🤣
Lallai kam mallan Zayyanu Ka chan chanchi Hukuncin Daurin Rai Da Rai
To jama'a karshen Rahotannimmu Na Ranar Yau kenan Se zuwa Gobe Zakujimu Da wasu Sabbin Rahotanni .
Amadadin Shugaban Wannan Kungiyoyi me Suna A sama
Comrd Hon. Abdul s lumu
Amadadin Kowa da Kowa nake Muku fatan Asha Ruwa Lapiya 🤣🤣🤣