06/05/2025
SANARWA! SANARWA! SANARWA!
A madadin kwamitin karatu na Masjid Mus'ab bn Umair Dantanoma Quarters Gumel Jigawa State, ana sanar da yan uwa dalibai da sauran jama'a cewa za'a dawo karatun (ALWAJEEZ FI FIQHI SUNNA, WAL KITABIL AZIZ) wanda
Malam Ibrahim Muhammad (Dan Sudan) yake gabatarwa ranar LAHADI 13-11-1446
11-05-2025
WURI: Masallacin Mus'ab bn Umair sabuwar Transformer Dantanoma Quarters Gumel
LOKACI: Bayan sallar magariba zuwa Isha'i
Allah bada iko zuwa!!!!