01/05/2026
Assalamu alaikum yan'uwa masu albarka makarantar ma'ahad tana mika godiyanta ga daya daga cikin tsofin dalibanta set na 2008 kuma dan takaran Dan majalisar tarayya Gombe North, wato Zakariyya Jidda bisa abubuwa na alheri da yakeyiwa makarantar wanda bazasu kirgu ba. Muna fatan Allah ya karawa rayuwarshi albarka, ya kareshi daga dukkan sharri sannan ya tabbatar mishi da abunda yafi alheri a rayuwar shi. Mungode mungode mungode