30/09/2026
🕌 LIVESTREAM FROM THE WEEKLY TA’ALEEM
🗓 Rana: Laraba, 17/Rabi’ul Thani/1448H
📅 Daidai da: 30/09/2026
📖 Littafi: SAHIHUL BUKHARI
📚 Darasi na: 01
🎙️ MAI GABATARWA:
Ash-Sheikh Hamza Adamu Abdulhameed Usman Gombe
Shugaban Majalisar Malamai ta JIBWIS, Jihar Gombe, kuma Daraktan Ilimi na JIBWIS, Hedikwata Jos.
⏰ LOKACI:
Tsakanin Sallar Maghrib da Isha — Kowace Laraba
📍 WURI:
Babban Masallacin Juma’a na Izalah No. 1, New Commercial Area, Gombe.
🕌 A ƘARƘASHIN KULAWAR:
Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS)
Wadda Ash-Sheikh Isma’ila Idris ya kafa — Allah Ya jikansa da rahama.
🤲 Allah Ya sa mu dace, Ya sanya wannan ilimi ya zama hujja a gare mu, ba hujja a kanmu ba. Āmīn.