03/08/2023
Insha Allahu wannan kungiya mai albarka tana nan tana shirye-shiryen fara gabatar da wasu programs din da za'ana gabatarwa duk sati a cikin wannan gida mai albarka kudai ki kasance damu a cikin shirye-shirye masu suna kamar haka
ππππππππ
-π RAYUWAR MU A YAU
-π BAKON MU NA MAKO
-π ILIMI HASKEN RAYUWA
-π RANAR MASOYA
-πGWARAZAN SATI
Inma da wasu kari zamu kara Insha Allahu.
Sannan in akwai wanda yakeson gabatar da wani shiri zai iya baiyana mana ta cikin akwatin comment zakuma mu duba mu gani Insha Allahu
Β© Ibrahim Adamu Difa