Pantami Malamkuri Progressive Forum - PMPF

Pantami Malamkuri Progressive Forum - PMPF Malamkuri area of Pantami, Gombe Gombe State

31/01/2026

Partnership is key to maintaining our preeminent position in sports development in Nigeria.

31/01/2026

Jami’ar Kashere a Gombe ta karyata zargin hârïn ‘yan bịñɗigà

Hukumomin Jami’ar Tarayya ta Kashere da ke Jihar Gombe sun karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta na cewa ‘yan bịñɗigà sun kai hari jami’ar, inda s**a bayyana labarin a matsayin ƙarya marar tushe.

A cikin wata sanarwa da babbar jami’ar hulɗa da jama’a, Janet Ezekiel, ta sanya wa hannu, jami’ar ta ce babu wani hari da ya faru a harabar makarantar. Ta bayyana cewa an ƙirƙiri rahoton ne domin tayar da hankalin ɗalibai da al’umma, tare da kawo cikas ga jarabawar zangon farko da ake gudanarwa.

Sanarwar ta ƙara da cewa abin da ya faru a yankin rikici ne tsakanin matasan ƙauyukan Jauro Buba da Garin Rigiya, wanda ba shi da alaƙa da jami’ar. Jami’ar ta tabbatar da cewa hukumomin tsaro sun shawo kan lamarin gaba ɗaya.

Shugabancin jami’ar ya tabbatar wa ɗalibai, iyaye da al’umma cewa harabar jami’ar na cikin cikakkiyar kwanciyar hankali, tare da kira ga jama’a da su riƙa dogaro da sahihan hanyoyin sadarwa na jami’ar kawai domin samun ingantattun bayanai.

31/01/2026
31/01/2026
31/01/2026

🔥 𝗕𝗥𝗘𝗔𝗞𝗜𝗡𝗚 𝗡𝗘𝗪𝗦

𝗡𝗻𝗮𝗺𝗱𝗶 𝗞𝗮𝗻𝘂 𝗱𝗲𝗰𝗹𝗮𝗿𝗲𝗱 ‘𝗨𝗦 𝗖𝗶𝘁𝗶𝘇𝗲𝗻, 𝗚𝗼𝗼𝗱𝘄𝗶𝗹𝗹 𝗔𝗺𝗯𝗮𝘀𝘀𝗮𝗱𝗼𝗿’

The jailed leader of the Indigenous People of Biafra (IPoB), Mazi Nnamdi Kanu, has been conferred with the Honorary Citizenship of the State of Georgia, United States of America, USA.

Kanu was also adopted as an ‘Outstanding Citizen’ who should be “accorded every courtesy as a Goodwill Ambassador from Georgia….

🇺🇸 Honorary Citizenship vs Real Citizenship

🔹 What honorary citizenship is

Honorary U.S. citizenship is a symbolic honor granted by Congress to recognize extraordinary contributions to humanity or the U.S.
• It is ceremonial
• It is extremely rare
• It is not a legal immigration status

Only a few people in history have received it.



🔹 What it does NOT give you

An honorary citizen does NOT have the legal rights of a U.S. citizen, including:

❌ No right to vote
❌ No U.S. passport
❌ No automatic right to live or work in the U.S.
❌ No protection from immigration laws
❌ No eligibility for federal benefits
❌ No ability to sponsor family for immigration

Legally, the person is still a foreign national under U.S. law.



🔹 What real U.S. citizenship requires

To be a true U.S. citizen, one must acquire citizenship through:
• Birth in the U.S.
• Naturalization
• Citizenship through parents

Honorary citizenship does not replace any of these.



📜 Historical example

People like Winston Churchill were named honorary U.S. citizens — but they:
• Never voted
• Never held a U.S. passport
• Were never legally U.S. citizens


31/01/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Sarki Malam Muhammadu Sanusi II Ne Zai Ci Gaba Da Kasancewa A Matsayin Sarkin Kano, Inji Gwamna Abba Kabir Yusuf

Me zaku ce?

31/01/2026

Ba sai ta hanyar jami'an tsaro kadai za a iya samar da zaman lafiya ba - Gwamna Uba Sani

Gombe State Executive council members
14/10/2023

Gombe State Executive council members

CongratulationsEngr Dr. Usman Maijamaa Kallamu FNSEHon. Commissioner Ministry of Works, Housing and Transport, Gombe Sta...
14/10/2023

Congratulations
Engr Dr. Usman Maijamaa Kallamu FNSE
Hon. Commissioner Ministry of Works, Housing and Transport, Gombe State.

Congratulations Malam Adamu Inuwa Pantami, a commissioner's nominee by his Excellency the executive governor of Gombe st...
28/07/2023

Congratulations Malam Adamu Inuwa Pantami, a commissioner's nominee by his Excellency the executive governor of Gombe state

Wishing you successful tenure

Address

Pantami Street
Gombe

Telephone

+2347055538585

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pantami Malamkuri Progressive Forum - PMPF posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Pantami Malamkuri Progressive Forum - PMPF:

Share