28/02/2026
AL-IHSAN YOUTHS FORUM tare da hadin gwiwar FEED THE NEEDY FOUNDATION yau cikin iKon Allah mun raba abinci Buda Baki a babban asibiti na garin Gashua.
11/09/1447
28/02/2026
Signed by P.R.O SANI LAWAN MUHAMMAD.