08/04/2026
Ina 'Yan karamar Hukumar Garki
Daga cikin wadannan kujerun da kuke dasu wanne ne kuke masa Fatan Falle 1 Kuma wanne ne kuke masa Fatan Falle 2.
Ra'ayi riga kowa da irin tasa, kuza ku yiwa kanku Alkalanci.
~Chairman
~'Dan majalissar jaha
~'Dan majalissar Tarayya.
Mu hadu a Comment section