Atta'awanu Foundation Online

Atta'awanu Foundation Online kungiyan Addini ce na Mata, wanda ke da offishin ta a Ganye LG, Adamawa State.

Atta'awanu Foundation is an Islamic organization that engaged in Da'awah & charitable activities aim at improving the life of orphans and indigents across Adamawa State.

20/03/2026

Assalamualaikum

Barka da Sallah ga duk kannin Al'ummah Musulmai duniya.
'awanu foundation Ganye, Yola, Jada, Sugu, Yelwa, Numan, Demsa, da dukkanin sauran branch namu..

-Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION JADA, LGA, ADAMAWA STATE - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI...
16/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION JADA, LGA, ADAMAWA STATE - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI GA MARAYU WANDA KI MANIN SU YA KAI DARI DA SITTIN (160).
26 Ramadan 1447AH - 15th March, 2026

Kungiyar ta gudanar da tallafi na kayan sallah wa marayu wanda ki manin su ya kai dari da sittin (160) domin sanyawa marayu farin cikin a yayi bikin murnar sallah azumi dake zuwa. Tallafin ta gudana ne a Jada LGA, Adamawa State.

Kungiyar ta baiwa tallafin ne wa marayu daga sassan garin Jada. Marayun sun hada ne da yara maza, mata da kuma gajiyeyyu.

A'jimlance mutane dari da sittin s**a samu tallafi kayan sallah da kuma abinci daga kungiyar.

A madadin kungiyar State Amiran Haj. Bilkisu Dahiru ta mika sakon godiya da Addua Allah ya sakawa kowa da mafificin Alkhairi ga bisa ga taimakon da kowa s**ayi. A karshen tayi fatan Allah yasa muyi sallah lafiya Ameen.

- Secretary
Cc: Rukaiya Misa
Jada Atta'awanu foundation

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION GANYE LGA, ADAMAWA STATE - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI...
16/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION GANYE LGA, ADAMAWA STATE - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI GA MARAYU WANDA KI MANIN SU YA KAI DARI UKU DA ASHIRI DA SHIDA (326).
26 Ramadan 1447AH - 15th March, 2026

Kungiyar ta gudanar da tallafi na kayan sallah wa marayu wanda ki manin su ya kai dari uku da ashirin da shida (326) domin sanyawa marayu farin cikin a yayi bikin murnar sallah azumi dake zuwa. Gidauniyar ta gudana ne a kofan hakimin gurum dake bayan Nitel, Ganye LGA, Adamawa State.

Kungiyar ta baiwa tallafin ne wa marayu daga sassan garin Ganye. Marayun sun hada ne da yara maza, mata da kuma gajiyeyyu.

Kungiyar ta baiwa tallafi yara maza wanda adadin su ya kai a kalla dari da saba'in da biyar (175) da kuma mata dari da arba'in da biyar (145) da kuma gajiyeyyu guda shida (6). A'jimlance mutane dari uku da ashiri da shida kenan s**a samu tallafi kayan sallah da kuma abinci daga kungiyar.

A madadin kungiyar State Amiran Haj. Bilkisu Dahiru ta mika sakon godiya da Addua Allah ya sakawa kowa da mafificin Alkhairi ga bisa ga taimakon da kowa s**ayi. A karshen tayi fatan Allah yasa muyi sallah lafiya Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION GANGWA YANKI MADUGU, JADA LGA TAFSIR ALQUR'AN25 Ramadan 1447AH - 14th March, 2...
14/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION GANGWA YANKI MADUGU, JADA LGA TAFSIR ALQUR'AN
25 Ramadan 1447AH - 14th March, 2026

Kungiyar ta shirya Karatu na Tafsirin Al-Qur'an kaman yedda ta saba a duk watan Ramadan. Malam Mohammed Yunusa Bello (Yayi Fassara) da Alaramma Usama Abdulkarim.

Tafsirin yana gudana ne a duk shekara a Gangwa yankin madugu, Jada LGA, Adamawa State.

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION  ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA PRISON DAKE, GANYE24 Ramadan 1447AH ...
13/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA PRISON DAKE, GANYE
24 Ramadan 1447AH - 13th March, 2026

Kungiyar ta cigaba da kai abinci buda baki (Iftar) a prison kamar yedda ta saba a duk shekara. Abincin buda baki da kungiyar ta shirya ta kai prison dake Ganye. Domin Al'Umma suyi buda baki.

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION JADA BRANCH, JADA LGA - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI GA...
13/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION JADA BRANCH, JADA LGA - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI GA MARAYU NA GANGURENI, BALAURU, MARI DA KENJE.
23 Ramadan 1447AH - 13th MARCH, 2026

Kungiyar ta gudanar da tallafi na kayan sallah wa marayu domin sa wa marayu farin cikin a yayi bikin murnar sallah azumi dake zuwa. Kungiyar ta baiwa tallafin ne wa marayu
yara maza da mata dake ma zauna garin gangureni, balauru, Mari da kenje na karamar hukumar, Jada LGA.

Allah ya saka wa kowa da alkhairi Allah kuma ya nuna mana bikin sallah azumin lafiya Ameen

- Secretary
Cc: Rukaiya Misa
Jada LGA Atta'awanu foundation

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION SUGU BRANCH, GANYE LGA - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI G...
13/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION SUGU BRANCH, GANYE LGA - TA GUDANAR DA TALLAFI NA KAYAN SAWA NA SALLAH AZUMI GA MARAYU.
23 Ramadan 1447AH - 13th MARCH, 2026

Kungiyar ta gudanar da tallafi na kayan sallah wa marayu domin sa wa marayu farin cikin a yayi bikin murnar sallah azumi dake zuwa. Kungiyar ta baiwa tallafin ne wa yara maza da mata dake ma zauna garin Sugu, Ganye LGA.

Allah ya saka wa kowa da alkhairi Allah kuma ya nuna mana bikin sallah azumin lafiya Ameen

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION  TAFSIR ALQUR'AN 23 Ramadan 1447AH - 12th March, 2026Kungiyar ta shirya Karatu...
12/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION TAFSIR ALQUR'AN
23 Ramadan 1447AH - 12th March, 2026

Kungiyar ta shirya Karatu na Tafsirin Al-Qur'an kaman yedda ta saba a duk watan Ramadan. Malam Mohammed Yunusa Bello (Yayi Fassara) da Alaramma Usama Abdulkarim.

Tafsirin yana gudana ne a duk shekara a bayan Nitel dake Ganye, Adamawa State. Da misalin karfe 9:00Am

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - JADA LGA BRANCH.ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA MASALLATAI.20 Ramad...
09/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - JADA LGA BRANCH.
ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA MASALLATAI.
20 Ramadan 1447AH - 9th March, 2026

Kungiyar ta cigaba da kai abinci buda baki (Iftar) a masallatai kamar yedda ta saba a duk ranakun Ramadan. Abincin buda baki da kungiyar ta shirya ta kai Masallaci Bakin Tasha wada take garin Jada, Adamawa state. Domin Al'Umma suyi buda baki.

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - RECEIVED A DONATION OF WRAPPERS AND QUALITY FABRICS FROM AVM DAHIRU SANDA MN...
09/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - RECEIVED A DONATION OF WRAPPERS AND QUALITY FABRICS FROM AVM DAHIRU SANDA MNI RTD.
20 Ramadan 1447AH - 9th March, 2026

AVM DAHIRU SANDA MNI RTD SUPPORT THE OPHANS AND LESS PREVILAGE OF ATTA'AWANU FOUNDATION

In this holy month of Ramadan, AVM Dahiru Sanda MNI (Rtd) has extended his support to ATTA'AWANU FOUNDATION, donating 50 wrappers and 50 yards to aid orphans and the less privileged during the Sallah celebration. This thoughtful gesture reflects his commitment to helping those in need.

The donation was conveyed through Alh Aliyu Bello, the state coordinator of SAI'RE movement, to the foundation's officials. Thank you, sir, for your kindness and generosity. God bless you abundantly.

======HAUSA======
A Yau neh Kungiyar ATTA'AWANU FOUNDATION ta samu tallafin turemen zani da yadi daga Dahiru Sanda MNI (Rtd) domin kungiyar ta ci gaba da gudanar da aiyukan ta na tallafi kayan sawa wa marayu da gajiyeyyu a wannan sallah azumin da ke gabatowa.

Kungiyar ta amshi kayan tallafi neh daga Alh. Aliyu Bello state coordinator of SAI'RE movement a madadin shi Dahiru Sanda MNI (Rtd).

Kungiyar ta mika sakon godiya ta ga shi Alh. Dahiru Sanda da kuma yi masa fatan alkhairi a madadin State Amira.

- Secretary

Cc: Abdulraheem Ahmed yebbi

Reporter Abubakar shehu.

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - JADA LGA BRANCH.ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA MASALLATAI.19 Ramad...
08/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION - JADA LGA BRANCH.
ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA MASALLATAI.
19 Ramadan 1447AH - 8th March, 2026

Kungiyar ta cigaba da kai abinci buda baki (Iftar) a masallatai kamar yedda ta saba a duk ranakun Ramadan. Abincin buda baki da kungiyar ta shirya ta kai Masallaci Jon Holt wada dake garin Jada, Adamawa state. Domin Al'Umma suyi buda baki.

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION  ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA PRISON DAKE, GANYE17 Ramadan 1447AH ...
06/03/2026

ATTA'AWANU ALAL BIRRI WATTAQWA FOUNDATION ABINCIN SADAQA NA IFTAR (BUDA BAKI) ZUWA PRISON DAKE, GANYE
17 Ramadan 1447AH - 6th February, 2026

Kungiyar ta cigaba da kai abinci buda baki (Iftar) a prison kamar yedda ta saba a duk shekara. Abincin buda baki da kungiyar ta shirya ta kai prison dake Ganye. Domin Al'Umma suyi buda baki.

Allah ya karba mana ibadun mu ya kuma sanyamu cikin entattun bayin sa a wannan watan mai albarka Ameen.

- Secretary

Address

Adamawa State, Ganye Local Government
Ganye

Telephone

+2349030329199

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Atta'awanu Foundation Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Atta'awanu Foundation Online:

Share