Ganye Old Market Progressive Minds

Ganye Old Market Progressive Minds Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ganye Old Market Progressive Minds, Community Organization, Old Market, Ganye.

Congratulations to the New Sarkin Hausawan Ganye DistrictOn behalf of Ganye Old Market Progressive Minds, we warmly cong...
22/08/2026

Congratulations to the New Sarkin Hausawan Ganye District

On behalf of Ganye Old Market Progressive Minds, we warmly congratulate Alhaji Habibu Danjuma on his appointment as the new Sarkin Hausawan Ganye District by the Head of Ganye District, Yerima Alhaji Aminu Adamu Sanda FNHR MICEN.

This appointment is a recognition of your leadership qualities, commitment to the community, and dedication to the unity and development of the Hausa community in Ganye District.

We pray that Allah grants you wisdom, strength, and guidance as you assume this important traditional responsibility. May your tenure be marked by peace, unity, progress, and meaningful service to the people.

Congratulations, Sarkin Hausawan Ganye District!

Ganye Old Market Progressive Minds
Together for Unity, Progress and Community Development.

Sign:- Ag. PRO for Ag. Chairman

HOTUNA: Kwamitin Unguwar Tsohuwar Kasuwa (Old Market) Ganye Ya Tattauna Kan Matsalar Tukin GanganciKwamitin ya gudanar d...
10/08/2026

HOTUNA: Kwamitin Unguwar Tsohuwar Kasuwa (Old Market) Ganye Ya Tattauna Kan Matsalar Tukin Ganganci

Kwamitin ya gudanar da wani zama domin tattauna matsalolin tukin ganganci da wasu lamura da s**a shafi Unguwar. Tukin da ake zargi yana wuce gona da iri wajen gudun babura da sauran abubuwan da s**a shafi wasu masu tuki a cikin al’umma.

Shugaban kwamitin, Malam Rabiu Bako, ya bayyana cewa an shirya taron ne domin neman hanyoyin magance matsalolin da ke iya kawo barazana ga zaman lafiya da tsaron al’umma. Ya kuma yi kira ga jama’a da su kasance masu zaman lafiya, fahimtar juna da kuma mutunta juna.

A nasa bangaren, Mallam Ahmad Gidado uba kuma Malami ya gargadi al’umma kan yaɗa labaran ƙarya da jita-jita, yana mai jaddada muhimmancin tabbatar da sahihancin bayanai kafin yaɗa su.

Shi kuwa Alh Ishiyaku Dan_Azumi dake kasancewa Uba kuma Jagora, ya bukaci jama’a da su koyi darasi daga kura-kuran da s**a faru a baya, tare da jaddada cewa babu wanda ya fi ƙarfin doka.

Ya yi kira ga kowa da ya kiyaye dokoki da ƙa’idojin tuki, domin tabbatar da tsaro da zaman lafiya a cikin al’umma.

Assalamualaikum 🤝 Barka da warhaka da fatan kowa na cikin kwoshin lafiya. AminGabatarwa a takaice..Ƙungiyar Ganye Old Ma...
27/07/2026

Assalamualaikum 🤝

Barka da warhaka da fatan kowa na cikin kwoshin lafiya. Amin

Gabatarwa a takaice..

Ƙungiyar Ganye Old Market Progressive Minds, ƙungiya ce mai zaman kanta wadda aka kafa domin inganta haɗin kai, ci gaba, da bunƙasa harkokin, Ilimi, kasuwanci da zamantakewa a Tsohuwar Kasuwar Ganye da ma al'ummomin da ke kewaye da ita.

Ƙungiyar ta haɗa 'yan kasuwa, masu sana'o'i, ma'aikatan gwamnati, ƙwararru a fanni daban-daban, da sauran masu ruwa da tsaki waɗanda suke da manufar inganta walwala da kare muradun mambobinta tare da tallafa wa ci gaban kasuwa.

An gina ƙungiyar ne bisa ginshiƙan gaskiya, riƙon amana, haɗin kai, adalci, da mutunta juna. Haka kuma, tana zama wata kafa ta tattaunawa da warware matsalolin mambobi da Unguwar, ƙarfafa zaman lafiya, bunƙasa kasuwanci, da samar da haɗin gwiwa da hukumomin gwamnati, sarakunan gargajiya, da ƙungiyoyin ci gaba domin kawo ci gaba mai ɗorewa.

Ta hanyar wayar da kai, ƙarfafa gwiwar mambobi, horaswa, da aiwatar da shirye-shiryen ci gaban al'umma, Ganye Old Market Progressive Minds na da burin samar da kasuwa mai tsafta, tsaro, tsari, da wadata. Haka kuma, ƙungiyar tana ƙoƙarin tabbatar da cewa Tsohuwar Kasuwar Ganye ta kasance cibiyar kasuwanci mai bunƙasa, wadda ke samar da damammaki da inganta rayuwar mambobinta da al'ummar Ganye baki ɗaya.

Wannan shine kadan daga cikin manufofin kafa Ƙungiyar.

Ga masu bukatar shiga Whatsapp group su ajiye mana lambar wayarsu a Comment Section 👇 Wassalam 👏🏻

Comrd Isa Oga Abdulmumini ✍️
Ag. P.R.O G.O.M.P.M

Welcome to Ganye Old Market Progressive Minds!We are delighted to have you join our growing community of progressive thi...
21/06/2026

Welcome to Ganye Old Market Progressive Minds!

We are delighted to have you join our growing community of progressive thinkers, entrepreneurs, community leaders, and proud supporters of Ganye Old Market.

This page is dedicated to promoting unity, development, business growth, community engagement, and meaningful discussions that contribute to the progress of our market and society.

We encourage you to participate actively, share your ideas, invite others, and stay connected as we work together for a brighter and more prosperous future.

Thank you for following us. Your presence adds value to our community.

Together, we progress. Together, we succeed.

Sign: Ganye Old Market Progressive Minds

Address

Old Market
Ganye

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ganye Old Market Progressive Minds posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share