Al-Ameen charity foundation

Al-Ameen charity foundation Helpings and caring a charity

❌❌❌
18/04/2023

❌❌❌

NEMAN TAIMAKO AKAN IFTILA'IN RUWAN SAMA A wannan yanayi na damina akwae al-umma da yawa wadanda wannan iftila'in yashafa...
05/08/2022

NEMAN TAIMAKO AKAN IFTILA'IN RUWAN SAMA

A wannan yanayi na damina akwae al-umma da yawa wadanda wannan iftila'in yashafa kuma yawancin wadannan mutane talakawa ne marasa karfi wadansu gidajensu ya rushe dakuma wurin kasuwancinsu, munata karban korafe-korafen al-umma dakuma neman taimako akan wannan abinda yafaru.

Abinda yakamata a garemu mutashi wajen hada hannu wuri guda mu taimakawa "yan uwanmu akan iftila'in dayafaru dasu, saboda haka muyi kokarin taimakawa da abinda muke dashi mai yawa kokuma kadan

GA MAI BUKATAR TAIMAKAWA ZAI IYA TUNTUNBAR WADANNAN NUMBOBI KAMAR HAKA:
08063404021
07064229840

KOKUMA KABADA NAKA TALLAFIN TA WANNAN ACCOUNT 👇👇

Acc Number: 1466201817
Acc Name: Aminu Barau
Bank Name: Access bank

ALLAH YABADA IKON TAIMAKAWA

-AMEENCHARITYFOUNDATION

31/07/2022

Mu babu wanda za mu matsa ma sa ya kyautata mana, ba za mu ta ƙorafi ga mutum don yayi watsi da mu ko don ya ƙi damuwa da damuwarmu ba. Dalilin haka shine tuni mu ka gane mutane suna kyautatawa da taimakawa wanda suke so ne kaɗai, idan suna son ka ko ba ka matsa mu su za ka ga suna ma daidai, idan ba sa son ka kuwa koda za ka kwana kana nuna mu su yanda ya dace su mu'amalancen ka ba za su ma hakan ba.

Idan mu ka ga mutum bai mana kirki ba hakan baya nuna shi mugu ne illa iyaka dai wataƙila baya son mu ne. Shi kuwa rashin son mu ko ƙin mu sam ba lefi bane, don baya cikin kowane irin sharaɗi a duniya mutum ya so mu, kana iya zama duk wani abu na cikar ɗan adam koda kuwa baka son mu, don haka rashin mana ya kamata ba ya buƙatar mu matsa ma ka, kawai za mu karɓi hakan a matsayin amsar a'a ga tambayar "shin kana son mu?"

Abunda za mu yi shine za mu tabbatar mun matsawa kanmu mun ma ka irin mu'amalar da mu ke ganin ta dace mu yi da wanda ba ya ƙaunar mu, za mu karantar da kanmu abunda ya kamata mu yi ga mutumin da bai damu da mu da al'amarinmu ba, lokaci da ƙarfin da zamu ɓata wajen ganin nuna ma ka su waye mu, za mu yi amfani da shi mu ƙara kyautatawa wanda su ka ɗauke mu da muhimmanci, maimakon mu yi ƙorafi za mu yabawa masu mana daidai, maimakon zaginka za mu yabi masoyanmu, maimakon ma ka gori za mu yi godiya ga masu damuwa da mu.
©Al-AMEEN CHARITY FOUNDITION

Address

Dutse

Telephone

+2348063404021

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ameen charity foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Al-Ameen charity foundation:

Share