National Youth Council Of Nigeria NYCN Daura Local Govt. Branch

  • Home
  • Nigeria
  • Daura
  • National Youth Council Of Nigeria NYCN Daura Local Govt. Branch

National Youth Council Of Nigeria NYCN Daura Local Govt. Branch BUILD THE YOUTH, BUILD THE NATION

APPRECIATION MESSAGE ON BEHALF OF THE NATIONAL YOUTH COUNCIL OF NIGERIA (NYCN) KATSINA STATE CHAPTERi am writing this to...
20/10/2024

APPRECIATION MESSAGE ON BEHALF OF THE NATIONAL YOUTH COUNCIL OF NIGERIA (NYCN) KATSINA STATE CHAPTER

i am writing this to formally extend our heartfelt appreciation on behalf of the mentioned organization to everyone who contribute in one way or the other in conducting the youth conference organized by NYCN especially our invited guest who leave all their schedules and attend the program. May Allah reward them with best from him

Special thanks to the Chairman of Daura LG Hon. Bala Musa Daura for his tireless effort and support throughout the conduct of the program, despite many activities he has on his table but he listen to us and encourage us to do the program.
Propound appreciation goes to Hon Shehu Abdu Daura who mentor us and motivate us to actively stand and make it happen, may Allah bless your struggles

To our collaborating agencies and personalities, words cannot be enough to express how the council appreciate your doing more especially our guest speaker from NDLEA and others

To the people that always advise the council and follow what is happening also help us financially were necessary like Alh. Bashir Sade, Mallam Nura Ibrahim Daura, Dr. Ibrahim Isaka, Hon Lawal Mamman, may Allah reward you abundantly

To the panelists, i want to say well done for your job as it motivated, educated, also entertained everyone who is present during the program
Comr A A Daura
Salisu Yusuf
Ibrahim Isaka Daura
Mallam babangida mutari

Also special thanks to my leader also the number one youth of Katsina State Comr Shamsu Ibrahim Shamo for his continues support always, May Allah put light in all your affairs

I want to also thanks my colleague in the council from different local government that attend the program. Allah ya bar zumunchi

To our vibrant and gigantic youth of Daura LG, i will only say a big thanks to you for honoring our invitation and iam sure you benefit a lot.

To the people that we invite who did not honor the invitation without representation, i want to tell them that the youth of Daura are civilized enough and well educated…….Time will tell.

Finally i want appreciate you all and sundry for your continues support.

Build the youth, Build the nation

Yours in nation building
Abubakar S Ahmad HOD
Daura LG Coordinator, NYCN Katsina State

Babban Zauren Majalissar Matasa na Kasa reshen jahar katsina National Youth Council of Nigeria (Future Youth Agenda) yan...
14/10/2024

Babban Zauren Majalissar Matasa na Kasa reshen jahar katsina National Youth Council of Nigeria (Future Youth Agenda) yana gayyatar matasa da daukacin alumma zuwa taron tattaunawar matasa akan mahimman darussa wanda s**a shafi rayuwar alummar mu
Daga cikin masu gabatar da kasidu akwai
1. Dr. Bala Salisu Zango (kwamishinan yada labarai na jahar kasina)
2. Ma’aikata daga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA)
Sannan wanda zaiyi sharhi shine
Hon Shehu Abdu Daura (Mai bawa gwamna shawara kan hana sha da fataucin miyagun kwayoyi da kuma safarar alumma na jahar katsina
A daya bangaren akwai zaman tattaunawa, wanda ake kira da panel discussion wanda zasuyi sune
1. Alhaji Ibrahim Isaka Daura (Maaikaci na dindindin a hukumar ilimin bai daya ta jahar katsina kuma tushen makarantar bawo college of nursing sciences daura)
2. Sen. Salisu Yusuf (shugaban kungiyar marubutan kafar sadarwa ta masarautar daura)
3. Comr A A Daura (Dan gwagwarmaya mai rajin kawo canji ga alumma)
4. Mallam Babangida Mutari (malami a makarantar polytechnic daura)
Da dai sauran muhimman abubuwa da zaa tattauna a ranar

Shugaban taron shine Hon Bala Musa Daura (shugaban karamar hukumar daura)

Manyan baki na musamman wanda aka gayata sune:
1. Hon Aminu Jamo Daura (Dan majalissa mai wakiltar sandamu, daura, mai’adua)
2. Rt Hon Nasir Yahaya Daura (shugaban majalissar dokoki ta jahar katsina)
3. Comr Shamsu Ibrahim Shamo (Shugaban matasan jahar katsina)

Daga cikin manyan baki masu jawabi akwai:

1. Alhaji Bashir Sade (Mai bawa gwamna shawara na musamman akan tsare tsaren ayyuka da gabatar dasu da kuma kula dasu na jahar katsina)
2. Mallam Nura Ibrahim Daura (mai kula da ayyuka na musamman a kungiyar marubutan kafar sadarwa ta masarautar daura)
3. Hon Lawal Mamman (shugaban kansiloli na karamar hukumar daura
4. Haj Fatima Ibrahim (sakatariyar ilimi ta karamar hukumar daura)
5. Mallam Muhd Saleh Daura (babban darakta a makarantar polytechnic daura)
Da sauran manyan mutane

Taron zai kasance kamar haka
Rana: Assabar 19th October 2024
Wuri: Babban Dakin taro na sakateriyar karamar hukumar daura
Lokaci: Karfe 9:30 na safe
Allah ya bada ikon zuwa Ameen
Domin karin bayani ko taimakawa a tunubemu ta wannan layukan

[email protected]
07036765159 (whatsapp/call/text)

Gina matasa shine gina kasa……………..
(The Network is Renewed)

Future youth agenda
21/09/2024

Future youth agenda

Minimum wage sagaAluta Continua
09/03/2024

Minimum wage saga
Aluta Continua

01/03/2024


😒😒😒

Be patient. Sometimes you have to go through the worst to get the best. Stay Calm🤝Good Night ✨
26/02/2024

Be patient. Sometimes you have to go through the worst to get the best.

Stay Calm🤝
Good Night ✨

Jumaat Mubarak✅جمعة مبارك✅
23/02/2024

Jumaat Mubarak✅
جمعة مبارك✅

20/02/2024

CIGIYA GA MUTANEN DAURA

DUK WANDA YASAN YANA DA CERTIFICATE AKAN SAFETY KOKUMA LAND SURVEY YAYI MAN MAGANA DOMIN SAMUN GURBIN AIKI DA IZININ ALLAH
07036765159

ATTENTION Babban Zauren Majalissar matasa na kasa reshen jahar katsina a matakin karamar hukumar daura yana gayyatar dau...
13/01/2024

ATTENTION

Babban Zauren Majalissar matasa na kasa reshen jahar katsina a matakin karamar hukumar daura yana gayyatar daukacin alumna, matasa da kuma dalibai zuwa wajen taron gasar kalmomi wadda akafi sani da (spelling bee competition)
Babban zauren watau NYCN ya kasance zauren dayake wakiltar matasa a gwamnatance da kuma isar da sakonsu zuwa ga gwamnati, a wannan karon jagoranchin majalissar ya karkatar da tunanin majalissar zuwa shirya wannan gasa domin gwada hazaka ta daliban mu da kuma basu kwarin gwiwa wajen maida hankali a bisa karatu musamman ta bangaren yare.

Sanin kowa ne cewa yare (Language) yana da muhimmiyar rawa kusan 70% wajen fahimtar karatu musamman yaren turanci wanda muke amfani dashi as official language wajen karatun boko da kuma wasu kasuwanci.

Babban zauren yayi wannan tunani ne sabida a samarwa dalibai wata hanya da zasu fadada kalmominsu na turanci watau (vocabulary),

zauren ya tanadi kayan rubutu ga duk wanda yaje wajen taron domin samun damar daukar sabbin kalmomi da ma’anoninsu don amfanin nan gaba.

Wannan dama wasu muhimman abubuwa zasu wakana a wajen taron wanda insha Allah zai kasance kamar haka:

Rana: Talata 23 January 2024
Lokaci: 10:00 na safe
Wuri: Babban Dakin Taro na Makaranar Mata (Govt Girls Secondary School Daura.)

Allah bada ikon zuwa ameen

Sanarwa daga
Offishin yada Labarai.

Address

Local Government Secretariat
Daura

Telephone

+2347036765159

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when National Youth Council Of Nigeria NYCN Daura Local Govt. Branch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to National Youth Council Of Nigeria NYCN Daura Local Govt. Branch:

Share