Yobe Community Watch

Yobe Community Watch Yobe Community Watch is Showcasing of Yobe and creating awareness on individuals capable of moving the state forward for the betterment of our people.

An kaddamar da Zagaye na Biyu na Rabon Kayan Noma da Mai Girma Gwamna, Hon. (Dakta) Mai Mala Buni, Gwamnan Jihar Yobe, y...
29/07/2025

An kaddamar da Zagaye na Biyu na Rabon Kayan Noma da Mai Girma Gwamna, Hon. (Dakta) Mai Mala Buni, Gwamnan Jihar Yobe, ya gudanar a birnin Damaturu.

Gwamna Buni Zai Kaddamar da Mataki na Biyu na Tallafin Noma a YobeGobe Talata, 29 ga Yuli, 2025, Mai Girma Gwamnan Jihar...
28/07/2025

Gwamna Buni Zai Kaddamar da Mataki na Biyu na Tallafin Noma a Yobe

Gobe Talata, 29 ga Yuli, 2025, Mai Girma Gwamnan Jihar Yobe, Dakta Mai Mala Buni, CON, zai ƙaddamar da zango na biyu na shirin tallafa wa manoman jihar a birnin Damaturu.

Wannan shiri zai amfanar da fiye da manoma 20,000 daga sassan jihar, kuma yana cikin dabarunsa na tallafawa rayuwar al’umma ta hanyar bunkasa noma.

Zangon farko da aka kaddamar a shekarar 2024 ya kasance babban jigo a tarihin Najeriya, domin babu wata jiha da ta taba aiwatar da irin wannan shiri mai fadin gaske da tasiri kai tsaye ga manoma da matasa masu sha’awar noma.

Yanzu haka, dubban manoma da s**a ci gajiyar wannan shiri a zangon farko na ci gaba da amfana, lamarin da ya kara gina amana da goyon bayan jama’a ga shugabancin Gwamna Buni, wanda ke nuna kishin al’umma da ci gaban jihar.

Gwamnan Jihar Yobe tare da sauran Gwamnonin Jam'iyar APC sun ziyarci Dan uwansu na Katsina domin duba lafiyarsa tare da ...
24/07/2025

Gwamnan Jihar Yobe tare da sauran Gwamnonin Jam'iyar APC sun ziyarci Dan uwansu na Katsina domin duba lafiyarsa tare da addu'ar Allah ya bashi lafiya.

Sabon Labari Kan Motocin Lantarki a DamaturuMotocin lantarki na Township sun iso Damaturu tuni. Wannan wani muhimmin ban...
20/07/2025

Sabon Labari Kan Motocin Lantarki a Damaturu

Motocin lantarki na Township sun iso Damaturu tuni. Wannan wani muhimmin bangare ne na kokarin Gwamnatin (Dr.) Mai Mala Buni, CON, wajen samar da sufuri na zamani da mara gurbata muhalli a cikin birni.

Ana sa ran motocin za su fara aiki gaba ɗaya bayan kammala aikin Gadar Sama da Ta Kasa (Flyover/Underpass) da ake gudanarwa a Damaturu. Wannan babban ci gaba ne da zai taimaka wajen sauƙaƙe zirga-zirga da rage gurbatar iska a babban birnin jiharmu.

Ku ci gaba da bibiyar bayanai domin sanin lokacin kaddamar da wannan sabon tsarin sufuri mai inganci da kare muhalli a Damaturu.

Yobe Community Watch

Matasa 100 daga Yobe ta Kudu sun samu cikakken tallafin karatu zuwa ƙasashen waje..ɗalibai 3,500 za su ci gajiyar tallaf...
21/06/2025

Matasa 100 daga Yobe ta Kudu sun samu cikakken tallafin karatu zuwa ƙasashen waje
..ɗalibai 3,500 za su ci gajiyar tallafin karatu na cikin gida

Potiskum, Yobe — Asabar, 21 ga Yuni, 2025:
Gidauniyar Tallafin Karatu ta Sanata Ibrahim Mohammed Bomai ta gudanar da bikin ƙaddamar da shirin bayar da tallafin karatu ga matasa a cibiyar CAMTECH da ke Potiskum.

A yayin bikin, an sanar da cewa matasa 100 daga Yobe ta Kudu sun samu cikakken tallafin karatu zuwa ƙasashen waje, matakin da zai bai wa waɗannan matasa damar samun ingantaccen ilimi da ƙwarewa a fannoni daban-daban na rayuwa.

Haka kuma, sama da ɗalibai 3,500 za su amfana da tallafin karatu na cikin gida, wanda ya haɗa da:

1. Tallafi don ayyukan ƙarshe na kammala karatu (Final Year Projects);

2. Tallafi ga ƴan mata dalibai, domin ƙarfafa su su ci gaba da karatu ba tare da matsaloli ba;

3. Tallafi ga daliban da ke da buƙatu na musamman (masu nakasa), domin ba su dama daidai da takwarorinsu.

Baya ga haka, wasu daga cikin daliban da s**a ci gajiyar tallafin sun karɓi tallafin alama (symbolic presentation) a wajen taron.

Wannan shiri ya nuna irin ƙoƙarin da Sanata Bomai ke yi wajen bunƙasa ilimi da raya matasa, musamman a yankin Yobe ta Kudu. Gidauniyar na ci gaba da taka muhimmiyar rawa wajen samar da dama ga matasa su gina makomar su ta hanyar ilimi.

20/06/2025

Aikin 'Flyover' a Damaturu: Hukumar YOROTA ta ja hankalin masu ababen hawa kan bin ƙa'idojin tuki.

Yobe State Hisbah Commission Destroys Seized Alcohol in Damaturu and Bursari LGAsThe Yobe State Hisbah Commission has to...
18/06/2025

Yobe State Hisbah Commission Destroys Seized Alcohol in Damaturu and Bursari LGAs

The Yobe State Hisbah Commission has today carried out the destruction and burning of 243 cartons of alcohol confiscated three weeks ago at Maina Lodge in Damaturu. The exercise was led by the Chairman of the Commission, Dr. Yahuza Hamza Abubakar, and witnessed by security personnel and members of the public.

The alcohol—consisting of various brands and types—was destroyed in line with the laws and moral standards upheld in Yobe State.

Dr. Yahuza reaffirmed that the consumption, sale, and distribution of alcohol remain prohibited under the state's religious and legal framework.

He commended His Excellency, Governor Mai Mala Buni, for establishing the Hisbah Commission and continuously providing the support and backing necessary for its effective operation.

In a related development, 17 cartons of alcohol were also destroyed in Garin Alkali, Bursari Local Government Area, by the Local Government Hisbah Unit, demonstrating the Commission’s commitment to maintaining moral order across the state.

The Chairman called on residents to report any suspicious or immoral activities, including the illegal sale or possession of alcohol, to the appropriate authorities for prompt action.

The Hisbah Commission remains resolute in its mission to uphold moral discipline and public safety in accordance with religion and the values of Yobe State.

[IN PICTURES]: All Progressives Congress leaders from the Northeast have gathered in Gombe State to show their support f...
15/06/2025

[IN PICTURES]: All Progressives Congress leaders from the Northeast have gathered in Gombe State to show their support for the Tinubu-Shettima ticket ahead of the 2027 presidential election, backing their leadership and calling for continuity.

DAMATURU FLYOVER: An Ci Gaba da Aikin Gina Magudanar Ruwa na Gadan Ƙasa (Underpass)Gwamnatin Jihar Yobe ƙarƙashin jagora...
10/06/2025

DAMATURU FLYOVER: An Ci Gaba da Aikin Gina Magudanar Ruwa na Gadan Ƙasa (Underpass)

Gwamnatin Jihar Yobe ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamna H.E. Mai Mala Buni, CON, ta ci gaba da aiwatar da babban aikin gina flyover da underpass a cikin birnin Damaturu, wanda ke daga cikin manyan shirye-shiryen sauya fasalin birnin zuwa na zamani.

A halin yanzu, an shiga mataki na farko na aikin, wanda ya ƙunshi gina magudanar ruwa na gadan ƙasa — wani muhimmin abu da dole ne a kammala kafin fara asalin aikin gadan.

Inda Aikin Ya Fara:
Aikin ya fara daga unguwa Alajiri, ya wuce junction na Gwange, sannan ya bi ta jikin kemis na Mallam Adama, gaban First Bank, da El-Dawud, har zuwa wajen aikin gadan da ake aiwatarwa.

Muhimman Amfanonin Magudanar Ruwan:

✅ Rage Cunkoson Mota:
Magudanar ruwa na hana ruwa taruwa a hanya, wanda ke haifar da cunkoso da tsaiko ga ababen hawa, musamman a lokutan damina.

✅ Kare Motoci daga Lalacewa:
Ruwan da ke taruwa a tituna na janyo matsaloli ga motoci, ciki har da lalacewar sassa da yawan haɗurra. Magudanar ruwa na rage wannan haɗari.

✅ Kare Muhalli:
Magudanar ruwa na taimakawa wajen kare hanyoyi da muhallin gari daga toshewa ko ambaliya, wanda kan janyo gurbacewar muhalli da cututtuka.

✅ Gudanar da Ruwa Cikin Tsari:
An tsara aikin ne domin ruwan sama ko na gari ya rika gudana cikin sauri da tsafta ba tare da toshe hanya ko rushe gadoji ba.

— Mustapha Mohammed Gujba, The Political Banker

Taya murna!Aisha Lawan Hamza daga makarantar Galaxy Academy Nguru, Jihar Yobe, ta samu matsayi na farko a gasar Spelling...
09/06/2025

Taya murna!
Aisha Lawan Hamza daga makarantar Galaxy Academy Nguru, Jihar Yobe, ta samu matsayi na farko a gasar Spelling Bee da ƙungiyar Nguru Literary Society ta shirya a jiya Lahadi. Muna alfahari da wannan gagarumar nasara!

Fadan Mai Martaba Sarkin Fika
07/06/2025

Fadan Mai Martaba Sarkin Fika

PHOTONEWSNorthern Governors in a Moment of Reflection After Mina RitesAfter performing the symbolic stoning of the devil...
06/06/2025

PHOTONEWS

Northern Governors in a Moment of Reflection After Mina Rites

After performing the symbolic stoning of the devil at Mina, three northern governors — Malam Dikko Umaru Radda of Katsina, Dr. Dauda Lawal of Zamfara, and Mai Mala Buni of Yobe — were quietly seen walking back through the holy city of Makkah, pausing along the way for prayer and quiet reflection.

What caught the attention of many was the humble, grounded manner in which they moved — no ADCs, no security details. Just simple white ihram garments, dusty feet, and hearts focused solely on their Hajj obligations. The governors walked like every other pilgrim — side by side with the people, not above them.

Governor Radda, in particular, was observed offering heartfelt prayers — asking Allah for peace, security, and healing in Katsina State. It was a powerful image: a leader not behind podiums or in bulletproof convoys, but in the midst of the faithful, turning to his Creator in hope and sincerity. A quiet gesture, yet it spoke louder than words.

Address

Government House
Damaturu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yobe Community Watch posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Yobe Community Watch:

Share