GUGA - Charanchi Support Group

GUGA - Charanchi Support Group This Youth Forum is an initiative of the .

It’s a key platform where young people can contribute to public policy discussions on social media through their collective ideas, solutions, and innovations.

02/12/2023

MAHANGA TA AKAN SHIRIN AGILE

Duk yadda mu ke son taqaita bayani akan damokaradiyy da jari-hujja (lliberal democracy and capitalism), bayanin ba zai kammalu ba har sai mun gutsuro kadan akan TREATY OF WESTPHALIA. Wannan yarjejeniya ita ce ummul aba’isin damokaradiyya da kuma jari-hujja a duniya.

Sama da 90% na musulman da ke rayuwa bisa doron kasa sun amince cewa tsarin LIBERALISM ( damokaradiyya, tsarin bankuna, tsarin bayar da lamuni, tsarin social justice, tsarin karatun boko, dasauransu) duk mu na bin su ne bisa ga lalura. Misali, idan jihar katsina ta ce akwai kazanta cikin tsarin banki ko kuma tsarin Kotu, don haka ba za ta shiga ciki ba, tamkar jihar Katsina ta cakawa kanta wuqa ne, domin babu inda za ta je. Hikima ita ce jihar Katsina ta dauki tsarin, sannan ta musuluntar da shi, wato ta mayar da shi yadda ba zai cutar da addinin Musulunci ba. Misali, idan LIBERALISM ya ce malaman asibiti za su sanya siket da hula, sai mu kuma mu ce hijabi na mu za su sanya. Idan LIBERALISM ya ce yaranmu za su je makaranta kawunansu babu kallabi, sai mu kuma mu tabbas, yaranmu za su je makaranta amma hijabi za su sanya. Idan LIBERALISM ya ce mu gina bankuna domin neman kudin ruwa, sai mu gina bankuna masu neman halal kamar TAJ, jaiz, dasauransu

A takaice, cigaba shi ne, mu dauki tsarin AGILE, mu tsince kazantar mu watsar, sai mu rungumi alkhairan da ke ciki don shi ne wayewa.

01/11/2023

TASIRI KO AKASIN TASIRIN ZIYARAR SHUWAGABANNI A MAKARANTU. Ku saurare mu anjima 10:00am Alfijir Radio

Maiwada DammallamMuttaqha-Rabe DarmaMustapha RaddaKu cewa Shugaban Jam’iyya Mu Ma muna Yinshi Tunda Yana Yinmu
23/10/2023

Maiwada Dammallam
Muttaqha-Rabe Darma
Mustapha Radda
Ku cewa Shugaban Jam’iyya Mu Ma muna Yinshi Tunda Yana Yinmu

Address

Charanchi

Telephone

+15152698595

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GUGA - Charanchi Support Group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share