Malamai Youth Association - MYA"

Malamai Youth Association  - MYA" Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malamai Youth Association - MYA", Nonprofit Organization, Chanchaga.

Malamai Youth Association- MYA was established in 10th July 2019 with the aims and mandate to raise a class of Patriots MALAMITES whose are social, civilized and morally fortified personalities.

A golden-hearted servant of humanity!♥️💯Hon. S.D! Your tireless dedication to the welfare of the people reflects true le...
05/03/2026

A golden-hearted servant of humanity!♥️💯
Hon. S.D! Your tireless dedication to the welfare of the people reflects true leadership and compassion.👌

Men like you are rare, and your inspiring character will continue to motivate many generations.💪

Your personality is truly worthy of emulation, Mai Girma SD! ✌️❤️💯

Wishing you the best always Jagayya! 👌

FARAR TAFIYA!✌️FARAR ANIYA!♥️TAFIYA MAI TSAFTA, NAGARTA DA INGANCI! 💯TAFIYA DA GWANI MAI DAƊI!✊Jagoran Faru-Maje Ward ke...
05/03/2026

FARAR TAFIYA!✌️
FARAR ANIYA!♥️
TAFIYA MAI TSAFTA, NAGARTA DA INGANCI! 💯
TAFIYA DA GWANI MAI DAƊI!✊

Jagoran Faru-Maje Ward kenan kuma Kansilan fita Kunya Hon. Alhaji Lawal Abdulhamid (Dan Lawai-Lawai) tare da Super Member Hon. Mustapha Yusuf Dambu Mai Hawa Marar Adadi, suna ci gaba da zama abin koyi wajen shugabanci na gari, kusanci da jama’a, da kuma kawo ayyukan cigaba da ke amfani ga al’umma.

Hakika irin wannan shugabanci mai cike da hikima, jajircewa da kishin jama’a shi ne ke ƙara tabbatar da cewa al’ummar yankinmu suna da shugabanni masu hangen nesa da ke tafiya tare da muradin talakawa.

A bisa haka, ƙungiyoyin Malamai Youth Association (MYA), Malamai Youth Political Arena (MYPA) da kuma Malamai Youth Concerned Citizens (MYCC)suna bayyana cikakken goyon baya da farin ciki ga matakin da Kansilan Faru-Maje Ward ya ɗauka na endorsement ga ɗan Majalisar Jiha mai wakiltar yankinmu na ƙaramar hukumar Jibia da kewaye mai ruwan offer da shimfida ayyukan alkhairi ga al'ummarsa Honourable Mustapha Yusuf Dambu (Mai Hawa Uku).👌

Tabbas Hon. Mustapha Yusuf ya cancanci continuty duba ayyukansa da jajircewarsa akan gina matasa da shimfida ayyukan alkhairi da aiwatar da empowerments har uku ga al'ummar Jibia da kewaye!✊

Muna da yakinin cewa wannan tafiya ta haɗin kai da goyon bayan juna za ta zama ginshiƙin ƙarin nasarori, ayyukan alheri da ci gaba ga al’ummar Malamai, Faru-Maje Ward da Jibia baki ɗaya.💯

Allah Ya ƙara ɗaukaka, basira da nasara ga shugabanninmu. Tafiya ta alheri ce, kuma nasara ce a gaba In Sha Allah.
Come 2027✌️






Cc:
Malamai Youth ASSOCIATION -MYA
Malamai Youth political Arena -MYPA
Malamai Youth concerned Citizens (MYCC)

5th MARCH 2026

02/03/2026

ALAMOMIN MUTUM NA DA CUTAR HASSADA A ZUCIYARSA 👇👇

🚫1. Ka ji ba ka jin daɗi idan alkairi ya samu waninka ko ɗan uwanka!

🚫2.Ka ji kana so rahama Ko Ni imar da Allah Ya yiwa Waninka ko ɗan uwanka ya rasa wannan ni'imar ta zama babu!

🚫3.ka ji Daɗi idan ka rasa wata Ni'ima Kuma kaga Wanda kuke tare shima bai Samu ba!

🚫4.Haka nan kawai ka dinga Jin baƙin ciki da shiga damuwa Idan kaga Dan uwanka ya samu wata Ni'ima ko ɗaukaka!

🚫5.ka ji kana so ka rasa Kowa ma ya rasa ayi faɗuwar tataras!

🚫6.ka dinga guri da ƙudirce bala'i ya samu Dan uwanka!

Wanda duk ke da ɗaya daga cikin wadannan da Waɗanda bamu ambata ba to wallahi yayi kokarin dagewa da istigfari domin wallahi cutar Hassada ta ma mayeshi kuma za ta sheƙe shi musss!👌🔥

Iya zan billah!!
Allah kakare mu Daga cutar Hassada, kasa muzama masu so ma Yan uwa abinda muke so wa kanmu wannan shine Musulumci.

Allah yasa mu dace!

Yau Muna Litinin, 13/9/1447

Barkanmu da shan ruwa!

©️ MYA 2-3-2026

13/02/2026

Zaɓen Shugaban ƙasa 20th February 2027 zai k**a cikin Azumi tsullum!🥺
Haka Zaɓen gwamnoni 6th Match 2027 zai k**a ranar Jajibiri

12/02/2026

Daga gidan Malam Nasiru El-rufa'i bayan tsira da yayi daga ƙoƙarin k**a shi daga jami'an ICPC a airport Abuja 👇👇

‎Wannan hoton ƙabarin tsohon shugaban Ƙasar Nigeria ne Gen. Muhammadu Buhari, wanda yake tsugunne a wajen kuma mai magan...
12/02/2026

‎Wannan hoton ƙabarin tsohon shugaban Ƙasar Nigeria ne Gen. Muhammadu Buhari, wanda yake tsugunne a wajen kuma mai magana da yawun Buhari ne wato Garba Shehu shine yake masa addu'a.
‎💢Anyi lokacin da idan Nigeria ta yi tsit, muryar waɗannan mutanen kaɗai ake jiran sauraren aji ko za'a fito gobe ko kuma ba za'a fito ba!.
‎💢Anyi lokacin da mutanen nan biyu kaɗai ake jira aji yaushe ne kuɗaɗen da suke hannun mu za su dena amfani!.
‎💢Anyi lokacin da wannan na tsugunnen wato Garba Shehu shi kaɗai ne a duniya mutumin da ba shi da shamakin ganin shugaban ƙasa a duk lokacin da yake son ganin sa!.
‎💢Anyi lokacin da idan Garba Shehu yace a tsaye za'a feɗe ka da ranka daga kai har dangin ka ba wanda ya isa ya nuna masa yatsa.

‎🙏Yau gashi an wayi gari babu Gen. Muhammad Buhari a duniya - Garba Shehun kuma yana rayen amma bai isa ya faɗi wata magana ba da har za'a tsaya a saurare shi ballantana ma ayi amfani da abinda zai faɗa ɗin a Nigeria.
‎🙏Yau gashi Garba Shehun yana raye amma daga shi har 'ya'yan cikin Gen. Muhammad Buhari ba wanda ya isa ya shiga A*o Rock Villa ganin shugaban ƙasa (just ganin shugaban ƙasa) ba tare da izini ba mai cike da governmental protocols.

‎Mu cigaba da hura hanci tare da yiwa mutane ɗagawa saboda mun samu dama ta lokaci ko wadata. Ko ba mutuwa tsufa yana nan tafe babban yaya.👌🏿

‎Salisu Yakubu RN RNT

Daga shafin Anas Naziru 👇👇Hakika mai girma SD   mutumin kirki ne, mai zuciya ɗaya, mai kawaici da tausayi, wanda yake ɗa...
07/02/2026

Daga shafin Anas Naziru 👇👇

Hakika mai girma SD mutumin kirki ne, mai zuciya ɗaya, mai kawaici da tausayi, wanda yake ɗaukar muradin matasa da al’umma gaba ɗaya a matsayin nauyi na kansa. Jajircewarsa, gaskiyarsa da tsayuwarsa a kan gaskiya sun sanya ya zama ginshiƙi mai ƙarfi a tafiyar siyasar Maigirma Gwamna Malam Dikko Umar Raddah PhD da cigaban jihar nan.

A matsayina matashin garin malamai jibia ina Amfani da Kafafen Sadarwar Zamani (Social Media) na Kananan Hukumomin Jihar Katsina baki ɗaya, irin gudummuwar da yake ba mu wajen tafiyar da ayyukanmu, haɗa mu da hukumomin gwamnati, tare da ba mu dama mu taka rawar gani a harkokin mulki, kaɗai ya isa mu yaba masa.

Mai girma SD malamai jibia, ginshiƙi ne na matasa, jagora ne mai hangen nesa, Muna alfahari da irin namijin ƙoƙarin da yake yi wajen yada manufofin gwamnatin Mai Girma Gwamna Malam Dikko Umar Raddah PhD domin tabbatar da cigaba mai ɗorewa a Jihar Katsina.

Mai girma SD malamai. Komai lokaci ne, ka ci gaba da haƙuri da juriya, domin nasara tana nan tafe da yardar Allah.

Da wannan nake maka Barka da Juma’ah, ina roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi maka. jagoranci,

Ya ƙara maka

haƙuri,
juriya,
basira
da hikima.

wajen gudanar da ayyukanka. Allah Ya saka maka da alheri, Ya kare ka daga dukkan sharri, Ya kuma ɗaukaka ka a idon jama’ah.

Barka da jumaa mubarakk.

Mai girma SD garin malamai jibia.

♧♧♧Daga dan malamai jibia.♧♧♧

HEARTY CONGRATULATIONS Ahj. HAMZA MARAYA!🎉❤️💯🎊  ON your well- deserved nomination as the Campaign Coordinator Renewed Ho...
06/02/2026

HEARTY CONGRATULATIONS Ahj. HAMZA MARAYA!🎉❤️💯🎊
ON your well- deserved nomination as the Campaign Coordinator Renewed Hope Tinubu 2027 FARU-MAJE WARD!❤️🎉🎊✌️

A madadin Malamai Youth ASSOCIATION MYA da ɗaukacin al'ummar garin Malamai muna taya Ahj. Hamza Maraya samun appointment na chief campaign co-ordinator Renewed Hope Tinubu 2027.

Allaah ya sanya Alkhairi!!🙏🤲
Allaah yai maka jagoranci ya kuma ba ka ikon sauke nauyin da aka ɗora maka!🎊
Congratulations once again!!🎉🎊❤️💯
More wins are coming MALAMITES!✌️
More light are sparkling MALAMITES!✅
More success are coming MALAMITES!💯
More blessings are coming MALAMITES!❤️
More development are coming MALAMITES!
More and more are coming In Shaa Allaah MALAMITES!💪👍

©️ MYA 🖋️ 6-2-2026

03/02/2026

Murnar dawowar Audu Lanƙai (officer) bayan shafe kwana 8 a hannun Turji 👇👇

03/02/2026

Ikon Allaah!! Hon. Gudaji Kazaure kenan! Rayuwa Darasi ce!! 👇👇🤔💯

01/02/2026

Ministan gidaje da sunkutukum kenan Hon. Yusuf Abdullahi Attah yayi kyautar ₦1,000!🤔👇👇

27/01/2026

Shawarwari ga Matasanmu ƴan siyasa daga Hon. SD👇👇

Address

Chanchaga

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malamai Youth Association - MYA" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share