Tabkin Kazai Youths Politicians Association

Tabkin Kazai Youths Politicians Association Don neman cigaba a garin Tabkin kazai

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😭An rasa rai a kallah mutum 20 a gobarar singerAllah ya kiyaye gaba 🤲🏻
15/02/2026

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un 😭

An rasa rai a kallah mutum 20 a gobarar singer

Allah ya kiyaye gaba 🤲🏻

15/02/2026

Daga Cikin Lokutanda Ake Son Yawaita Istigfari Akwai Karshen Yini Da Kuma Farkonsa
Dr. Bashir Aliyu Umar (Hafizahullahu)

Yesterday, the District Head of Tabkin Kazai, Magaji Muhammad Umar, inaugurated newly appointed traditional leaders. Ibr...
31/01/2026

Yesterday, the District Head of Tabkin Kazai, Magaji Muhammad Umar, inaugurated newly appointed traditional leaders. Ibrahim Muhammad Magaji was appointed to lead the West area of Tabkin Kazai, while Salisu Muhammad, popularly known as Sale Mai Kai, was appointed to lead the Hayin Gada area. Additionally, Halima Magaji (Iliya) was appointed as the Amira of Tabkin Kazai district.
Sign by
Tabkin kazai ambassadors forum ✍️

18/01/2026

Prof. Fatima Umar Maigari has become Gombe State’s youngest professor ever and the first female professor in the state’s history! A monumental achievement that’s lighting up the academic skies of Northern Nigeria.

Now appointed as the Director of Research and Innovation at Gombe State University, she stands as a symbol of brilliance, resilience, and bold leadership.

Her story reminds us that age, gender, and geography mean nothing when determination meets destiny.

👏🏽 Congratulations, Prof. Fatima! You’re not just making history, you’re rewriting it.

Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta lashi takobin bin hakkin Fatima Abubakar da yaranta da wasu miyagun mutane s**a kashe.Hoto...
18/01/2026

Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta lashi takobin bin hakkin Fatima Abubakar da yaranta da wasu miyagun mutane s**a kashe.

Hoto: Husseina Abkr/Abba Kabir Yusuf (Facebook).

SANARWA DAGA RUNDINAR 'YAN SANDAN JIHAR KANORundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano, ta yi amfani da dabarun tsaro na tattara ba...
18/01/2026

SANARWA DAGA RUNDINAR 'YAN SANDAN JIHAR KANO

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano, ta yi amfani da dabarun tsaro na tattara bayanan sirri wajen k**a mutane uku da ake zargi su ne s**a shirya ki$an gi||a na wata matar aure da ‘ya’yanta shida a Unguwar Dorayi Chiranchi, Kano jiya asabar

A karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sandan Kano CP Ibrahim Adamu Bakori, PhD, sfipma, mnim, mnips, masis, tawagar kwararrun jami’an ‘yan sanda ta samu nasarar k**a wadanda ake zargin.

Wadanda aka k**a sun hada da Umar Auwalu dan shekara 23, mazaunin Unguwar Sabuwar Gandu, Kano, Isyaku Yakubu wanda aka fi sani da “Chebe” dan shekara 40, mazaunin Unguwar Sagagi Kano da kuma Yakubu Abdulaziz wanda aka fi sani da “Wawo”, dan shekara 21 mazaunin Unguwar Sabon Gida Sharada Kano

An k**a su ne yayin wani samame na sirri (Sting Operation) da ya gudana daga karfe 10 na dare a ranar 17 ga Janairu, 2026 zuwa karfe 4 na asubahin yau Lahadi

Shugaban da ya jagoranci aikata ta'addancin mai suna Umar Auwalu dan uwan matar ne da s**a ka$he, ya amsa laifin aikata ki$an, tare da bayyana cewa wannan kungiyar tasu ta aikata jerin kisan gilla da hare-hare a baya-bayan nan, ciki har da kisa da kone gida biyu a Unguwar Tudun Yola Kano

Sanarwa daga Kakakin 'yan sanda na jihar Kano CSP Abdullahi Haruna Kiyawa

Tabbas muna yaba wa kokarin 'yan sanda wajen gaggauta zakula 'yan ta'addan nan da s**ayi, saura Kotu ta gaggauta yanke musu hukunci, sannan Maigirma Gwamnan jihar Kano ya gaggauta saka hannu domin a zartar musu da hukunci

Allah Ka jikan matar da aka kashe da yaranta, Ka sa suna cikin Aljannah Madaukakiya

"Ba tsoron Amurka Kasar Rasha take ji ba” Wasu na ta aiko mun tambaya akan me yasa Rasha ta gaza Mayar da zazzafar marta...
08/01/2026

"Ba tsoron Amurka Kasar Rasha take ji ba”

Wasu na ta aiko mun tambaya akan me yasa Rasha ta gaza Mayar da zazzafar martani kan kwace jirgin Ruwanta da Amurka da Burtaniya ta yi?

AMSA : shiga Yakin Kasa Mai karfin Makamin nukiliya a Duniya k**ar Rasha, babban Abin tsoro ne, musamman da kasa wacce ake ganin karfinsu ya kusa zuwa iri daya. Wato Amurka.

Magana ta Gaskiya ita ce, Ba Tsoro Rasha take ji ba, duk da cewa wani Ɗan majalisar Rasha ya bukaci ayi amfani da karfi wajen ladabtar da Amurka kan wannan take doka da tayi, amma ba shine mafita ba.

Shigar Rasha yaki kai tsaye da Amurka babban matsala ce ga Duniya, watakila na iya zama yakin Duniya na uku, domin ba iya Amurka da Rasha ne yakin zai tsaya ba, yaki ne wanda duk duniya ko wacce kasa mai goyon bayan bangarorin biyu zasu iya shiga, wannan shine babban abin tsoron.

Ba k**ar Yakin Isra'ila da Iran bane, b k**ar Yakin Rasha da Ukraine bane, ba k**ar Yakin Combodia da Thailand bane.

Barkewar yaki tsakanin Amurka da Rasha na iya zama yakin Duniya na 3, dan haka dole sai anyi dogon lissafi kafin mayar da martani kai tsaye.

Abdul Journalist

Kana Son Duba Sahihan Labarai Shigo Jaridar 👉 Hausa Media24 👈 Yanzu Yi Following Karku Bari Komai Ya Wuceku...

TABBAS AN RABA HANYA TSAKANIN ABBA DA KWANKWASO Jaridar Daily Trust sun ruwaito cewa Kwankwaso ya so yin amfani da hanyo...
03/01/2026

TABBAS AN RABA HANYA TSAKANIN ABBA DA KWANKWASO

Jaridar Daily Trust sun ruwaito cewa Kwankwaso ya so yin amfani da hanyoyi guda uku wajen dakile Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusuf

(1) Kwankwaso ya bar rigimar cikin gida ta NNPP ta yi sanadin kujerar Abba

(2) Kwankwaso ya so ya canza Abba a zaben 2027 da Comrade Aminu Abdussalam.

(3) Kwankwaso ya so yayi amfani da 'yan majalisar jiha wajen tsige Abba

Sai dai lokacin da aka fara dambarwar komawar Gwamna Abba jam'iyyar APC, da Kwankwaso ya kira 'yan majalisar Jiha don a fara shirin tsige Gwamna Abba Kabir sai s**a gaya masa ai suna tare da Gwamna, su ma APC za su koma.

Yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf yana da 'yan majalisa 33 idan ya koma APC wanda ake kyautata zaton zai yi amfani da su wajen tsige mataimakinsa Comrade Gwarzo (Dan takarar Kwankwaso na 2027) rahoton binciken jaridar Daily Trust

Ya tabbata dai an samu mummunan baraka tsakanin Kwankwaso da Abba, barakar ma ta wuce duk yadda muke zato da tsammani

Kuma gaskiya kar mu ga laifin Gwamna Abba, masu hikimar magana s**ace ka rabu da mutum marar surutu, wato ana maka kallon biri kai kuma kana yi musu kallon ayaba

Abban Kanawa tazarce Insha Allah

Assalamualaikum har yanzu application dinnan yana tafiya har yanzu mutane basu cike da yawa ba wanda basu cike ba suyi k...
12/12/2025

Assalamualaikum
har yanzu application dinnan yana tafiya har yanzu mutane basu cike da yawa ba wanda basu cike ba suyi kokarin cikewa dan zasu iya rufewa akowane lokaci kada kuyi ta TVET programme har aka gama cike programme din wasu basu da labari gashi yanzu munatane suna amfana da programme din
Manufar programme din shine
Mayar da Shara Ta Zama Daraja Mai ɗorewa
Shirin Waste to Wealth wani gagarumin shiri ne da aka ƙirƙira domin samar wa matasa guraben ayyukan yi ta hanyar mayar da shara ta zama kayayyaki masu daraja.
Ma’aikatar Ci gaban Matasa ce ke aiwatar da shi bisa umarnin Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, domin ƙarfafa matasa su zama masu ƙirƙirar ayyukan yi, su bunƙasa kasuwancin da ya shafi mayar da shara zuwa abin arziki. Wannan yana taimakawa wajen cimma Manufar Ci Gaba Mai ɗorewa (SDGs), rage tasirin canjin yanayi, rage gurbatar muhalli da kuma ƙarfafa tattalin arzikin ƙasa.
Ga link nan
https://wastetowealth.fmyd.gov.ng/ #/register

Address

Chafe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tabkin Kazai Youths Politicians Association posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Tabkin Kazai Youths Politicians Association:

Share