Buji youth Union association group

Buji youth Union association group An bude wannan page dinne don zakulo hanyoyin ci gaban matasa, da kuma son susan abibinda duniya tak

24/12/2025
Wa zai iya fada mana sunan wannan bawan Allah
24/03/2024

Wa zai iya fada mana sunan wannan bawan Allah

Shugaba Tinubu, ya fadi hakan ne a taron da ya yi da gwamnonin ƙasar 36 a ranar Alhamis a Abuja, inda s**a kuma yi alkaw...
16/02/2024

Shugaba Tinubu, ya fadi hakan ne a taron da ya yi da gwamnonin ƙasar 36 a ranar Alhamis a Abuja, inda s**a kuma yi alkawarin yin aiki tare don warware matsalolin da ƙasar ke fama da su na matsin tattalin arziki da rashin tsaro.
Ku karanta cikakken labarin a nan 👇🏻

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya shawarci gwamnonin ƙasar da su bi sahun abin da Jihar Kano ta yi na magance matsalar masu ɓoye abinci “don samun ƙazamar riba”.

Wata sanarwa damuka samu Babban bankin Nigeria tare da sahalewar shugaban kasa bola tunibuSun haramta cinakaiya da dala ...
12/02/2024

Wata sanarwa damuka samu
Babban bankin Nigeria tare da sahalewar shugaban kasa bola tunibu
Sun haramta cinakaiya da dala afadin kasar Nan don farfado da darajar naira

08/12/2023

Buji sabuwa da iKON Allah

YANZU-YANZU: Jami'ar Al-Qur'ani da Islamic Science ta karrama Ministan Sadarwa Professor Isa Ali Pantami FCIIS, FBCS, FN...
10/04/2023

YANZU-YANZU: Jami'ar Al-Qur'ani da Islamic Science ta karrama Ministan Sadarwa Professor Isa Ali Pantami FCIIS, FBCS, FNCS, da digirin girmama a bangaren Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma, kuma in banda kasashen Afrika ta Arewa, shine na farko da ya samu wannan karramawar akan Al-Qur'ani Mai Girma a cikin kasashen Afrika ta Yamma, da Kudu da Tsakiya da yankin Afrika ta Gabar.

Muna Addu'ar Allah yasa Al-Qur'an Mai Girma ya cecemu gaba daya, ranar kiyama. Allah ya karawa rayuwar Malam Albarka damu baki daya.

DAGA: Comr Abba Sani Pantami

Kowanne daga cikinsu jagora ne kuma anaji dashe abangaren da yafito,Kai waye gwaninka acikinsu,In babu kakawo Mana hotan...
10/04/2023

Kowanne daga cikinsu jagora ne kuma anaji dashe abangaren da yafito,

Kai waye gwaninka acikinsu,
In babu kakawo Mana hotansa ko sunansa?

13/09/2022

Nima haka hhmn

16/07/2022

Sarkin Kasuwar Katagum, Alhaji Musa Bello ya bayyana cewa aikin katafariyar gadar da ake yi a unguwar Hotoro NNPC

16/07/2022

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga iyaye da su cusa kyawawan dabi’u ga yara, wadanda s**a hada da tsoron Allah sosai, mutunta hukumomi da kuma yin rayuwa mai ma’ana ta hanyar ci gaba da i…

Dama munche bawani me gaskiya a nigeria se dai me dama dama
29/06/2022

Dama munche bawani me gaskiya a nigeria se dai me dama dama

An yi karar shugaban kasar Najeriya Buhari wanda Kungiyar SERAP ta yi gaba gadin aikata hakan SERAP Ta kai Karar Buhari Kan Batan Kudin Wutar Lantarki Na Naira Tiriliyan 11 Kungiyar (SERAP)’ ta shigar da kara a kan shugaban kasa Muhammadu Buhari “a kan gazawarsa wajen gudanar da bincike a kan za...

Address

Dambazau
Birnin-Kudu
ADAM

Telephone

+2348185208179

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buji youth Union association group posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Buji youth Union association group:

Share