03/09/2026
SANARWA!!!
Makarantar FOMWAN Islamic Nursery, Primary & Secondary School, Birnin Kebbi, na farin cikin sanar da iyaye da sauran al’umma cewa an fara sayar da fom ɗin neman shiga makaranta na zangon karatu na 2026/2027.
Ana karɓar ɗalibai a:
🎓 Ajin Nursery
📚 Ajin Primary
🏫 JSS 1 da JSS 2
📞 Don ƙarin bayani:
08064988639 | 08108644776 | 08033668008
📍 Adireshi: Bayan G.G.C. (Unity), Makerar Gandu Area, Birnin Kebbi, Jihar Kebbi.