Ahli Taka Charity Foundation

Directions

Ahli Taka Charity Foundation Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahli Taka Charity Foundation, Non-Governmental Organization (NGO), Birnin-Kebbi.

27/08/2026

Ayau Alhamis 27-7-2026
Sarkin yaqin failah Sayyidy Rabiu Taka Lapiaa zai fara sakin sabon album ɗin watan maulud a
YouTube channel mai suna TAKA LAFIYA MEDIA. misalin karfe 8:00 na dare

JIRA YA ƘARECIGABAN ALBUM NA AKABIRU SEASON (4) EPISODE (16)Wanda shugabanmu Sarkin Yaƙin Faila Sayyidy Rabiu Taka Lapia...
26/08/2026

JIRA YA ƘARE

CIGABAN ALBUM NA AKABIRU SEASON (4) EPISODE (16)

Wanda shugabanmu Sarkin Yaƙin Faila Sayyidy Rabiu Taka Lapiaa (Dr) zai fitar saboda munasabar watan Maulidin Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) na wannan shekarar 2026/1447.

Bayan yabon Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) Su wa da su wa aka ɗauko a cikin Sahabban Shehu (Rta) aka waƙe acikin wannan Album ɗin? Amsar tana nan tafe ranar Alhamis 27-08-2026 insha'Allahu za'a fara ɗora su.

Akan Yotube Channel na TAKA LAFIA MEDIA da misalin ƙarfe 8:00pm(Na Dare) a kowacce rana har zuwa ƙarshen su.

Allah ya ƙarawa Sarki lafiya, ya bashi yawan nasara da cikakkiyar lafiya, ya amintar da shi damu da dukkan masoya Shehu (Rta).

Sign
Secretary General
Ahli Taka Charity Foundation
Taka Lafia National Media Team

Wannan buɗaɗɗiyar sanarwa ce ga dukkan Ahli Taka Charity Foundation na whatsup da facebook Ga wanda kuma suke buƙatar sh...
02/08/2026

Wannan buɗaɗɗiyar sanarwa ce ga dukkan Ahli Taka Charity Foundation na whatsup da facebook

Ga wanda kuma suke buƙatar shiga WhatsApp group ɗin suyi magana

Wanda kuma muke tare dasu tunatar wa ce

Signed
P.r.o office

Firar kai tsaye tare da shugaban cibiyar TAKA LPY HEABAL AND ISLAMIC
27/07/2026

Firar kai tsaye tare da shugaban cibiyar TAKA LPY HEABAL AND ISLAMIC

09086002008. | Check out sayyadi rabiu taka's LIVE streams on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from sayyadi rabiu taka.

Muna miƙa sakon bangajiya ga Maulana Sheikh Abdul'ahad niasse Allah yakara masa lpy yajamana kwanakin sa Mungode mungode...
17/07/2026

Muna miƙa sakon bangajiya ga Maulana Sheikh Abdul'ahad niasse

Allah yakara masa lpy yajamana kwanakin sa

Mungode mungode mungode

15/07/2026

BAWANI SUNA SAI SUNNKA MAULAYA,TUSHAN HAWA SARKINA KAI KAZAM HANYA,SAMUNKA SHINE SAMU BABU JAYAYYA WAYE YASAN WAYE KAI SHEHU TIJJANI
Sayyidy Rabiu Taka Lapiaa✍️

Allah ya dawo mana da amincin ƙasar mu don alfarmar jauharatul kamali
13/07/2026

Allah ya dawo mana da amincin ƙasar mu don alfarmar jauharatul kamali

Address

Birnin-Kebbi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahli Taka Charity Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share