Markazu Imamu Malik Birnin Kebbi

Call Directions Contact the organization

Markazu Imamu Malik Birnin Kebbi Da'awa

28/08/2026

🕌 HUDUBAR SALLAR JUMA’A

Jumma’a: 14 Rabi’ul Awwal 1448H — 28/08/2026

📍 Masjid Sheikh Abbas Muhammad Jega, Rafin Atiku, Birnin Kebbi

MAUDU’I:

🌧️ DALILAN HANA RUWAN SAMA SAUKOWA DAGA SAMA
“Da ba don dabbobi ba, da ba a shayar da su ruwa.”

🎙️ Mai Gabatarwa:
Imam Engr. Imran Ibn Usman Birnin Kebbi

Ku kasance tare da mu domin sauraron muhimmin huduba mai cike da nasiha da tunatarwa, wadda za ta yi bayani kan dalilan da ke hana saukar ruwan sama da kuma abin da ya kamata Musulmi ya yi wajen neman rahama da gafarar Allah.

Ku yi SHARE domin sakon ya isa ga sauran Musulmai, su ma su amfana.

🤲 Allah Ya saukar mana da rahamarsa, Ya arzurta mu da ruwan sama mai amfani, Ya gafarta mana kurakuranmu, Ya nisantar da mu daga dukkan abubuwan da ke jawo fushinsa.

Āmīn Ya Rabbal Ālamīn.

SANARWA SANARWA SANARWA
10/05/2026

SANARWA SANARWA SANARWA

Address

Birnin-Kebbi

Telephone

+2348060651652

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markazu Imamu Malik Birnin Kebbi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Markazu Imamu Malik Birnin Kebbi:

Shortcuts

Share