11/07/2024
Alhamdulillah
Amadadinan Matasan Masarautar Gwandu Emirate Muna mika sakon Godiya ga mai Martaba Sarkin Gwandu Maj. Gen. Muhammad Ilyasu Bashar CFR, mni Shugaban Majalisar Sarakuna na Jahar kebbi, abisa da karamani da yayi na bani Executive Council Member a Kungiyar Gwandu Emirate Development Association, (GEDA)
Muna Godiya so sai da wannan karamawa, Dafatar Allah ya bamu ikon sauke wannan nauyin da aka dora muna.
Allah ya bawa Sarki Lafiya da Tsawon rai mai Albarka, Allah ya karo muna ci gaba a Kasar mu ta Gwandu da Jahar mu ta kebbi da kasar Nigeria baki daya.
Alh. Abubakar Na'amare Jega
(Majikiran Jega)
Thursday, 11, July, 2024